Labarai

Mayan Titunan Jihar Kano Da Gwamnati Ta Haramtawa Masu Adaidata Sahu Bi.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo Gwamnatin jihar Kano da ke Arewa maso Yammacin Najeriya  ta haramta wa Ƴan Adaidaita Sahun bin wasu manyan titunan jihar baki ɗaya. Gwamnatin ta ɗauki matakin ne ta hannun  Hukumar kula da Zirga-zirga Ababen Hawa ta jihar KAROTA. Sanarwar dokar ya fito ne cikin wata sanarwar manema labarai da jami’in hulɗa […]

Read More
Labarai

An Koyar Da Gwamman Matasa Kiwon Tumaki A Jihar Bauchi.

Daga Muhammad Sani Mu’azu Kimanin matasa maza da mata 35 ne aka horar kan dabarun kiwon tumaki, don dogaro da kansu da kuma yaki da talauci. Taron wanda kamfanin Ivie General Contractors da cibiyar kimiyyar dabbobi ta Najeriya ta shirya karkashin tsarinta na samar da abin yi wa marassa galihu a bangaren kiwon dabbobi a […]

Read More
Labarai

NUBASS: A karon Farko an samu Shugaban Ɗalibai ƴan asalin jihar Bauchi na kasa daga Jami’a mallakar Jiha

  Kwamitin gudanar da zaɓen Ƙungiyar ɗalibai ƴan asalin jihar Bauchi wato NUBASS a matakin ƙasa ta gudanar da zaɓen ta wanda ta sabayi duk shekara. Shugaban kwamitin zaɓen Kwamaret Abdullahi ya bayyana zaɓen a matsayin wanda ya gudana cikin kwanciyar hankali da lumana la’akari da irin yadda ɗalibai suka bada haɗin kai har akayi […]

Read More
Labarai

Samar Da Aikin Yi Ga Matasa Ka Iya Rage Matsalar Rashin Tsaro- Sarkin Kano.

Daga Muhammad Sadik Umar Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero,  ya ce samarwa matasa aikin yi zai iya taimaka wajen rage matsalar rashin tsaro a jihar Kano dama Najeriya baki daya. Sarkin  Kano, ya bayyana haka ne lokacin da ya karɓi bakƙuncin shugabanin cibiyar Koyan Zayyanar Sadarwa IGC, ƙarkashin jagorancin Dakta Ibrahim Garba […]

Read More
Kasuwanci

Da Pi zaka iya samun maganin karfin mazakuta da sauran magunguna a cibiyar Kashful Aleel

Daga Kashful Aleel   Ingantaccen maganin karfin mazakuta, karin girmansa da magance matsalar saurin kawowa da kankancewar gaba domin inganta aure. Magidanta masu aure ko wanda yake da niyyan aure ku karanta wannan rubutun har karshe don allah sannan kuyi sharing. Rashin karfin gaba, girmansa, saurin kawowa, rashin sha’awa ko kankancewar gaban namiji ko rashin […]

Read More
Labarai

NUBASS: Kotu ta bada umurnin dakatar da babban zaɓe

  Babbar kotun shari’ar Muslunci ta Uku dake jihar Bauchi ta dakatar da gudanar da babban zaben kungiyar dalibai yan asalin jihar Bauchi wato NUBASS da ake sa ran gudanar wa a yau Asabar. Kotun ta dakatar da gudanar da zaben ne bayan Ahmad Adamu Adviser, ya shigar da kara ta hannun lauyan sa Jamilu […]

Read More
Labarai

Hashimu Nuhu Hashimu Ya Samu Lambar Yabo Daga Martaba FM Kan Tallafawa Matasa

Daga Muhammad Sani Abdulhamid   A shirye shiryen da takeyi na murnan cika shekaru uku da fara aiki Martaba FM Online ta fara zabo wasu da suka nuna ƙwazo a ayyukan su na gwamnati, ko na wasu kamfanoni dama wasu ayyuka na musamman a kowani fanni. Ganin yadda yake tallafawa matasa ta hanyar koya musu […]

Read More
Kasuwanci

Ingantacciyar Maganin Hiv (Ƙanjamau)

Daga Kashful Aleel Babbar cibiyar magani na Musulunci wato kashful Aleel, tabbas suna bada maganin Cutar ƙanajamau kuma ana warkewa, wanda akwai shaidu masu yawa da suka tabbatar da wannan cibiyar suna bada maganin HIV Akwai mutane 3 a Sokkoto da suka warke daga wannan cutar dalilin karɓar maganin su, akwai mutum hudu a Kano, […]

Read More
Wasanni

Faransa Mai Ɗauke Da Kofin Duniya Za Ta Fara Kare Kofinta A Yau Talata

Daga Suleman Ibrahim Modibbo   Ƙasar Faransa mai dauke da kofin duniya za ta yi gumurzun kare kofinta da ƙarfe 8 ɗin daren yau a ƙasar Qatar a gasar cin kofin duniyar da ke gudana yanzu haka. Faransa ta ɗauki kafin ne a shekarar 2018 a ƙasar Rasha, bayan ta yi nasara a wasan ƙarshe. […]

Read More
Wasanni

A Halin Yanzu Tunisiya Ce Ta Ɗaya A Rukunin D Bayan Ta Yi Canjaras Da Denmark A Cigaba Da Gasar Cin Kofin Duniya.

  An kai ruwa rana tsakanin ƙasar Tunisiya da Denmark wanda hakan ya kai su ga tashi babu kwallo ko ɗaya a ragar ko wace ƙasa,, abinda ke nuni da cewa ƙasashen biyu suna tsaka mai wuya cikin rukunin D. Tunisiya za ta buga wasanta na gaba ne a ranar 26 ga watan Nuwamba, inda […]

Read More