Rahotanni na cewa, kungiyar Hezbollah ta ce ta kai harin a kan rumbun makaman Isra’ila da ke Dishon da Dalton duka a arewacin Isra’ila da manyan rokoki.
Ta ce, ta harba wasu rokokin zuwa a kan “matattarar maƙiya” da ke Yir’on, wanda wani yanki ne a arewacin ƙasar da ke kusa da kan iyakar Lebanon.
Za Mu Ɗauki Matakin Da Ya Dace Kan Isra’ila Ta Ƙarfin Tuwo.-Khamene.
An Fara Tattaunawa Kan Tsagaita Wuta A Yaƙin Da Isra’ila Ke Yi Da Ƙungiyar Hamas.
Gagarumar Zanga-zanga Ta `Barke A Isra’ila Yayin Hezbollah Ke Zafafa Hare-hare Kan `Kasar.
BBC ta rawaito, tun a farkon dare, Hezbollah ta ce ta kai hari a yammaci, kamar yadda ta bayyana a shafinta na Ingilishi a Instagram.