December 2, 2021

Warning: sprintf(): Too few arguments in /home/martabaf/public_html/wp-content/themes/elegant-magazine/lib/breadcrumbs/breadcrumbs.php on line 254

Ƴan Sanda Sun Ceto Mutum 11 Da Ƴan Bindiga Suka Ƙwashe A Kaduna.

Page Visited: 412
0 0
Read Time:29 Second

A ranar Lahadi ne ƴan bindiga suka tare hanyar Abuja zuwa Kaduna inda suka yi garkuwa da matafiya da dama.

Sun kuma kashe wasu ciki har da wani tsohon ɗan takarar gwamnan jihar Zamfara Alhaji Sagir Hamidu.

Zuwan yanzu dai Rundunar ƴan sandan jihar Kaduna ta ce ta ceto mutum 11 daga cikin matafiyan da ƴan bindiga suka sace a kan hanyar Kaduna zuwa Abuja a ranar Lahadi.

BBC Hausa ta rawaito ƙwamishinan ƴan sandan Kaduna ya ce jami’an ƴan sanda da sojoji sun yi ƙoƙarin korar ƴan bindiga kuma sun yi nasarar kuɓutar da mutum 11.

Average Rating

5 Star
0%
4 Star
0%
3 Star
0%
2 Star
0%
1 Star
0%

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *