Day: February 1, 2022

Tsaro

Ƴan Sanda Sunun Damƙe Likitan Turji Da Wasu Ƴan Fashin Daji 39.

Rundunar Ƴan Sanda a Jihar Sokoto ta cafke wani likita mai suna Abubakar Hashimu, wanda ya yi wa ƙasurgumin jagoran ƴan fashin dajin nan mai suna Bello Turji lokacin da sojoji su ka ji masa raunuka a wani hari da su ka kai masa shekaru 3 da su ka wuce. Da ya ke ganawa da […]

Read More
Siyasa

2023: Tambuwal Ya Yanke Shawarar Tsayawa Takarar Shugaban Ƙasar Najeriya.

Gwamnan Jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugabancin Najeriya a babban zaɓe na 2023 ƙarƙashin jam’iyyar adawa ta Peoples Democratic Party (PDP). Tsohon Kakakin Majalisar Wakilai ta Najeriya, Tambuwal ya bayyana hakan ne a Sokoto babban birnin jihar a ranar Litinin bayan kammala tuntuɓa da neman shawara. “Na saurari shugabannin […]

Read More
Tsaro

Cikin Hotuna: Sarakuna Sun Yi Taro Kan Tsaro A Abuja.

Mai Alfarma Sarkin Musulmi Abubakar Sa’ad Abubakar, ya jagoranci sarakunar gargajiya, inda suka yi wani taro da masu ruwa da tsaki a Abuja babban birnin tarayyar Najeriya kan matsalar tsaro. Sarakuna

Read More
Wasanni

Tabbas Zan Tsaya Takarar Shugabancin Najeriya -Peter Obi.

Tsohon gwamnar Jihar Anambra da ke kudu maso gabashin Najeriya, Peter Obi, ya ce zai tsaya takarar shugabancin kasar idan har jam’iyyarsa ta PDP ta bai wa kudu tikitin. Mista Obi, wanda ya yi wa PDP takarar mataimakin shugaban kasa a 2019, tare da Atiku Abubakar, ya bayyana hakan ne a sakon da ya wallafa […]

Read More
Tsaro

An Harbe Ɗan Sanda A Kusa Da Fadar Shugaban Ƙasar Guinea Bissau.

Ana fargabar wani ɗan sanda a ƙasar Guinea Bissau, ya rasa ransa bayan zargin yin harbe-habe a kusa da fadar shugaban ƙasar da ke Bissau babban birnin ƙasar. Sai kuma babu wata hukumar da ta tabbatar da hakan, an dai ce sojoji sun kewaye ginin fadar shugaban kasar. An kuma fahimci cewa Shugaba Umaro Sissoco […]

Read More
Labarai

Kano: Ƴan Sanda Sun Kuɓutar Da Ƴan Mari Sama Da 100.

Daga Suleman Ibrahim Moddibo Rundunar ƴan sandan jihar Kano a Arewa maso yammacin Najeriya ta ce ta kuɓutar da yara ƴan mari 113 da ake tsare da su a wani gida da ke unguwar Na’ibawa Ƴan Lemo a ƙaramar hukumar Kunbutso. Rundunar ƴan sandan ta ce tayi nasarar kuɓutar da ƴan marin ne bayan samun […]

Read More
Wasanni

Gwamnatin Kano Ta Ƙaryata Cewar Ganduje Ya Naɗa Naburaska Mai Ba Shi Shawara A Ɓangare  “Farfaganda”

Daga Suleman Ibrahim Moddibo Gwamnatin Kano ta musanta bawa jarumin fina-finan Hausa na Kannywood, Mustapha Naburaska, matsayin mai bawa gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje, shawara a bangaren farfaganda. Babban mai taimakawa gwamnan a ban kafafen sada zumunta Abubakar Aminu Ibrahim ne ya tabbatarwa da Martaba FM hakan. Abubakar ya ce “ba gaskiya bane ba […]

Read More
Siyasa

2023: Shin Idan Zulum Ya Fito Takarar Shugaban Ƙasar Najeriya Zaku Zaɓe Shi?

Babagana Umara Zulum, shine gwamnan jihar Borno da ke Arewa maso gabashin Najeriya.

Read More
Labarai

Ranar Hijabi Ta Duniya: Shin Kuna Son Amfani Da Shi?

A ranar 1 ga watan Fabrairu ne ake bikin ranar Hijabi ta duniya, wanda majalisar ɗinkin duniya ta ware. Taken bikin ranar Hijabi na wannan shekarar shi ne, “kawo karshen tsangwama da ake nunawa masu sanya Hijabi.” Shin kana so na kaga mace ta sanya Hijabi?

Read More
Siyasa

Wanda Ya Gajeni Zai Kwashi Garaɓasar Gyararriyar Ƙasa Da Haɓɓakar Tsaro -Buhari.

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya yi alƙawarin bar wa magajin sa gyararriyar ƙasa mai cike da haɓɓakar noma, tattalin arziki, cigaban dimokaraɗiyya da kuma haɓɓakar tsaro. Buhari ya baiyana haka ne a wata liyafa da kwamitin ƴan siyasa, ƴan kasuwa, ƴan jarida da ƙungiyoyi masu zaman kansu su ka haɗa a fadar shugaba kasa a […]

Read More