Day: April 22, 2022

Labarai

Tsaro: Kalaman El-Rufai Sun Jawo Mai Bai Wa Buhari Shawara Kan Tsaro Moguno Ya Ja Masa Kunne.

Mai bai wa Shugaban Najeriya shawara kan harkokin tsaro, manjo Janar Babagana Moguno ja kunnen Gwamnan Kaduna Nasir El-Rufai game da kalaman da ya ce gwamnan na yi kan harkokin tsaro. Monguno ya bayyana hakan ne a ranar Alhamis yayin da yake zantawa da manema labarai a fadar shugaban kasa a karshen wata ganawa da […]

Read More
Labarai

Babu Wani Sarkin Sharifan Najeriya A Jihar Zamfara – Majalisar Sarkin Sharifan Najeriya.

Daga Suleman Ibrahim Moddibo. Biyo bayan zargin bullar sarautar Sarkin Sharifan Najeriya ta bogi a jihar Zamfara da ke Arewa maso yammacin Najeriya, masarautar Sharifan Najeriya me shelkwata a jihar Kano, ta yi karin haske kan lamarin. mai magana da yawun sarkin Sharifan Najeriya na Asali Abdulkareem Sharif Ali Salihu Almaghili, daga cikin mutum biyu […]

Read More