Day: July 18, 2022

Siyasa

PDP A Bauchi Zata Faɗi Warwas Fiye Da Faɗuwar Da APC Tayi A Zaɓen 2019 -Idris Isa Gubi.

Jam’iyyar PDP a jihar Bauchi zata faɗi warwas fiye da faɗuwar da APC tayi a jihar Bauchi a shekara ta 2019 domin kuwa mulkin PDP ya jefa al’ummar jihar Bauchi cikin mawuyacin hali ba ƙaƙanikayi. Shugaban jam’iyyar APC na ƙaramar Bauchi Honorable Idris Isah Gubi, ne ya bayyana hakan a lokacin da yake zantawar kai […]

Read More
Addini

Abinda Baku Sani Ba Game Da Sheikh Adil Al-Kalbani, Tsohon Limamin Masallacin Harami.

Muhammad Bashir (MacBash) Shi dai Sheikh Adil ‘al-Kalbani, an haife shi ne a birnin Riyadh na kasar Saudiyya, a ranar 4 ga watan Afrilun shekarar 1958 – wanda yayi dai-dai da watan Ramadan a wancan lokacin – kimanin shekaru 64 ke nan yanzu. Asalin iyayen Sheikh Adil ‘al-Kalbani yan gudun Hijrah ne daga garin Ras […]

Read More
Ilimi

Kungiyoyin Ɗalibai Ne Kaɗai Za Su Kawo Ƙarshen Lalacewar Makarantu a Jihar Kano -Atiku Kurawa.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo An yi kira ga kungiyoyin tsofaffin dalibai a jihar Kano da su sanya hannu wajen ragewa gwamnati aiki, domin kawo sauyi mai kyau ga makarantu a jihar. Malam Ahmad Atiku Kurawa, babban jami’i mai kula da makarantun sakandare na ƙaramar hukumar Dawakin Kudu da ke jihar Kano ne ya yi wannan […]

Read More
Tsaro

Gwamnatin Ganduje Ta Haramta Zirga-Zirgar Babura Masu Kafa Uku Cikin Dare.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo Gwamnatin jihar kano da ke arewa maso yammaccin Najeriya karkashin jagorancin Abdullahi Umar Ganduje, ta sanar da hana zirga-zirgar babura masu kafa uku da aka fi sani da A Daidata Sahu daga karfe goma na dare zuwa har zuwa karfe 6 na safe daga ranar Alhamis 21 ga watan Yuli na […]

Read More
Tsaro

Zargin Taimaka Wa Rasha Ya Jawo Zelensky Korar Manyan Jami’an Ukraine 2.

Shugaban kasar Ukraine Shugaba Volodymyr Zelensky, ya sallami babbar mai gabatar da kara ta kasar, Iryna Venediktova da kuma babban jami’in tsaron Ivan Bakanov. RFI ta ce a wani jawabi da ya gabatar ga ‘yan kasar a Lahadi, Zelensky ya ce an samu sama da batutuwa 650 da suka shafi cin amanar kasar, inda aka […]

Read More
Tsaro

Naɗa Ƙasurgumin Ɗan Fashi Sarauta A Zamfara Ya Jawo An Dakatar Da Sarkin Da Ya Yi Naɗin.

Rahotannin daga jihar Zamfara a Arewa maso yammacin Najeriya na cewa gwamnatin jihar ta dakatar da Sarkin ‘Yandoton Daji bayan da ya bai wa wani jagoran ‘yan fashin daji, Adamu Aliero, sarautar Sarkin Fulani. Gwamnatin ta bayyana hakan ne a cikin wata sanarwa da ta fitar a ranar Lahadin karashen makon daya gabata. A cewar […]

Read More