Day: September 17, 2022

Labarai

Ƴan Sandan Najeriya Sun Ƙaddamar Da Bincike Kan Wani Ɗan China Da Ake Zargi Ya Kashe Yar Ƙasar.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo Rundunar Ƴan Sanda Najeriya rashen jihar Kano ta ce ta kama wani ɗan asalin ƙasar China mai suna Geng Quanrong, mai kimanin shekaru 47 da ake zargi da kisan wata yar shekaru 22 mai suna Ummukulsum Sani wadda take zaune a unguwar Janbulo da ke jihar. Kakakin rudunar yan sandan jihar […]

Read More
Labarai

Ɗan China Ya Yiwa Ƴar Najeriya Kisan Gilla.

Daga Ummahani Ahmad Usman Rahotanni daga jihar Kano, a Arewa maso Yammacin Najeriya, na cewa hukumomi a Kano sun cafke wani dan kasar China mai suna Mr Geng bisa zargin hallata wata mata Ummukulsum Buhari, da aka fi sani da Ummita a unguwar Janbulo. Freedom Radio ta cewa , Mr. Geng wanda tsohon saurayin Ummulkhairi […]

Read More