Day: September 26, 2022

Ilimi

Ta Leƙo Ta Koma: Gwamnatin Najeriya Ta Janye Umarnin Da Ta Bayar Na Buɗe Jami’o’i.Q

Daga Suleman Ibrahim Modibbo Gwamnatin tarayya ta janye umarnin da ta ba shuganannin jami’o’i na su koma bakin aiki. Tinda farko a safiyar ranar Litinin ɗin nan gwamnatin ta bawa shugabannin jami’o’in umarnin buɗe makaratun cikin wata wasiƙa mai lamba NUC/ES/138/Vol.64/135 da kungiyar NUC ta fitar. To sai dai ta yammacin ranar wata wasiƙar ta […]

Read More
Labarai

Wannan Shine Karo Na 7 Da Wutar Lantarki Ke Ɗaukewa Baki Ɗaya A Najeriya Cikin Shekarar 2022.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo Kwanaki masu amfani da wutar lantarkin a Najeriya na murnar wadatar da aka samu, ana cikin haka wutar lantarkin ta dauke baki ɗaya. Hukumar samar da wutar lantarki ta danganta ci gaban da aka samu na wadatar wutar da sakamakon daidaita wasu kwangiloli da ake ganin suna da alhakin gazawar da […]

Read More
Tsaro

Masu Garkuwa Sun Bukaci A Basu Kudin Fansa Har Naira Miliyan 250 A Katsina Bayan Sun Sace Mutum 43.

Daga Suleman Ibrahim Maddibo wasu bayanai daga jihar Katsina da ke Arewa maso Yammacin Najeriya na cewa, al’ummar kauyen Bakiyawa da ke yankin Batagarawa na cikin firgici bayan da ‘yan ta’addan da suka sace mazauna kauyen 43 suka bukaci da a biya su naira miliyan 250 a matsayin kudin fansa, kafin sako mutanen da suke […]

Read More
Kasuwanci

Shin Kun San Cewa  Zaku Iya Yin Kuɗi Da Monipoint?

Daga Suleman Ibrahim Modibbo An ɓukaci al’ummar jihar Bauchi da ma Najeriya su rungumi hada-hadar kuɗi da kamfanin mashin ɗin cirar kuɗi na Monipoint domin ya kawo wata hanya da zata zama sanadin yin kuɗin mutum. Shugaban kamfanin rashen jihar Bauchi Monipoint Alhaji Zakiru Na Allah ne ya buƙaci hakan ya yin wani taron bita […]

Read More
Ilimi

Gwamnatin Najeriya Ta Umarci Shugabannin Jami’o’i Su Buɗe Makarantu.

Gwamnatin tarayya ta umarci shugabannin jami’o’i (VCs) da su sake bude makarantu tare da baiwa dalibai damar komawa karatu. Hakan na kunshe ne a cikin wata wasika mai dauke da sa hannun daraktan kudi da asusun kula da jami’o’in kasar, NUC, Sam Onazi, a madadin babban sakataren hukumar, Farfesa Abubakar Rasheed a Abuja a yau […]

Read More
Tsaro

Ƴan Sandan Bayelsa Sun Kama Wani Ƙasurgumin Mai Sace Mutane.

Rudunar yan sandan jihar Bayelsa ta ce ta kama wani da ake zargin rikakken mai satar mutane ne saboda fariyar da yake nunawa da dukiyarsa a shafukan sada zumunta. BBC Hausa ta rawaito, mutanesun san John Lyon ne, a matsayin ma’aikacin banki wanda a kullum rubuce-rubucen da yake wallafawa, na shawartar mutane su yi aiki […]

Read More
Mutuwa

Hadarin Kwale-kwale Ya Yi Sanadin Mutuwar Mutane 24 A Bangladesh.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo Ana fargabar bacewar gawarwaki da dama bayan wani kwale-kwale ya kife cikin wani kogi a ƙasar Bangladesh. Wasu rahotanni sun ce akalla mutane 24 ne suka mutu yayin da ake cigaba da neman da dama da suka bace. Kwale-kwalen da ya yi kazamin lodi, ya kife ne da yammacin ranar Lahadi […]

Read More