Day: September 28, 2022

Uncategorized

Hadimin Shugaba Buhari, Bashir Ahmad Na Fatan Yin Nasara A Kotu.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo Hadimin shugaban ƙasar Najeriya Muhammadu Buhari Bashir Ahmad ya yi wa kansa fatan nasara a shari’ar da ya shigar yana kalubalantar kayen da ya sha a zaben fitar da gwani na takarar dan majalisar wakilai a APC a jihar Kano. Buhari Ya Sake Bawa Bashir Ahmad Muƙami Tare Da Ɗaga Likkafarsa. […]

Read More
Siyasa

Ƴan Sanda Sun Gargaɗi Masu Ɗauƙar Makamai Da Kayan Maye A Lokacin Yaƙin Neman Zaɓe.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo Rundunar yan sandan jihar Kano a Arewa maso Yammacin Najeriya, ta ja hankalin yan siyasa bisa yaƙin neman zaɓe mai tsafta. Jan hankalin rundunar ya zo ne a dai dai lokacin da hukumar zaɓe mai zaman kanta a Najeriya INEC, ta buɗe damar yaƙin neman zaɓe a hukumance. Kwamishinan ƴan sandan […]

Read More
Labarai

Jami’an Tsaro Sun Gano Jaririn Da Aka Sace Kusan Mako Guda A Wani Asibitin Jihar Bauchi.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo Hukumar asibitin koyarwa na jami’ar Abubakar Tafawa Balewa, da ke jihar Bauchi a Arewacin Najeriya, ta ce an gano jaririn da aka sace a asibitin a makon jiya. Dr. Haruna Liman mataimakin shugaban asibitin koyarwa na jami’ar Abubakar Tafawa Balewan, yace an samu jaririn ne cikin daren ranar Litinin da misalin […]

Read More
Kasuwanci

Masu Faskaren Itace Na Wuni Basu Ci Abinci Ba,Inda Suke Kai Mako Guda Basu Samu Aikin Yi Ba- Bluelens.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo A wani zagaye da kamfanin Bluelens ya yi a birnin Kano ya gano yadda masu sana’ar faskare ke shan wuya saboda rashin samun aikin yi, inda har ma suka sauya dabara. Kamfanin Bluelens Multimedia ya ce zuwan Gas da gawayi suna daga cikin abubuwan da suka kawo koma baya ga sana’ar […]

Read More