Gwamnatin Tarayya Za Ta Siyo Jiragen Yaki Masu Saukar Ungulu 12 Don Magance Matsalar Tsaro
Gwamnatin tarayyar Nijeriya ta amince da sayo jiragen yaki masu saukar unguku har guda 12, domin tunkarar matsalar tsaro da ta dade tana addabar kasar nan. Rundunar sojin Nijeriya za…