Muna Roƙon Gwamnatin Najeriya Ta Dawo Da Tallafin Man Fetur,- Sheikh Qaribullah.
Daga Suleman Ibrahim Modibbo A Najeriya shugaban Ɗariƙar Qadiriyya ta Afrika Sheikh Qaribullahi Nasiru Kabara, ya ɓukaci gwamnatin ƙasar, ƙarƙashin jagoranci shugaba Bola Ahamd Tinubu, da majalisun dokokin ƙasar, su…