Isra’ila Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Kai Hare-hare A Gaza.
Firaministan Isra’ila, Benjamin Netanyahu ya sake jaddada matsayarsa kan cewa ƙasarsa ba za ta tsagaita wuta na dindindin ba, kuma dakarun ƙasar za su ci gaba da fafatawa “har ƙarshe.”…
Firaministan Isra’ila, Benjamin Netanyahu ya sake jaddada matsayarsa kan cewa ƙasarsa ba za ta tsagaita wuta na dindindin ba, kuma dakarun ƙasar za su ci gaba da fafatawa “har ƙarshe.”…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Shugaban shirin Alkinta Muhalli da Yaƙi da Sauyin Yanayi na Bankin Duniya wato ACRESAL a jihar Kano Dr.Ɗahiru Muhammad Hashim, ya buƙaci al’umma jihar musamman matasa,…
Daga Mu’azu Abubakar Albarkawa Cibiyar binciken kimiyyar sinadarai ta ƙasa da ke Zariya wato National Research Institute Basawa Zaria, a karo na biyu ta sake shirya baiwa gwamman matasa maza…
Daga Mu’azu Abubakar Albarkawa Kungiyar Direbobin Tankokin man fetur, PTD, reshen kungiyar ma’aikatan matatar man fetur da iskar gas ta Najeriya NUPENG, sun karyata rahoton cewa mambobinta na shirin gudanar…
Daga Isa Magaji Rijiya Biyu Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Liverpool ta ce za tai zawarcin ɗan wasa Klyan Mbappe a Junairu mai zuwa. Tsohon Fitaccen ɗan wasan Manchester United Paul…
Daga Firdausi Ibrahim Bakondi Kotun daukaka kara da ke birnin Abuja ta soke zaben gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara. Idan za’a iya tunawa a ranar 18 ga watan maris…
Daga Mu’azu Abubakar Albarkawa Yan sanda a jihar Kaduna sun ce sun kama wani matashi mai shekara 20, bisa zargin kashe mahaifinsa ta hanyar buga masa tabarya bayan zuciyarsa ta…
Daga Firdausi Ibrahim Bakondi Karamin Ministan Tsaro, Dakta Bello Matawalle, ya shawarci Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara da ya mayar da hankali kan aikinsa na mulkin jihar. Matawalle ya…
Daga Firdausi Ibrahim Bakondi A daren ranar litinin din da ta gabata ne Shugaba Bola Ahmed Tinubu na Najeriya, ya ci gaba da tattaunawa game da samar da kuɗaɗen da…
Daga Firdausi Ibrahim Bakondi A jihar Adamawa da ke Arewa maso Gabashin Najeriya, Rundunar ‘yan sandan jihar ta kama wani mutum mai suna Wawe Nokomari mai shekaru 45 bisa zargin…
Daga Isa Magaji Rijiya Biyu Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Newcastle United ta bayyana cewa tana da Sha’awar ɗaukar ɗan wasan Manchester City Kelvin Philips a Junairu mai zuwa. Ita kuwa…
Wani mawakin Hausa mai suna Abdul Kamal ya maka Sashen Hausa na BBC a gaban Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Kano bisa zargin amfani da kidan wakarsa ta…
Daga Firdausi Ibrahim Bakondi Jami’ar Bayero ta jihar Kano ta sanar da dakatar da duk wata jarrabawar kammala karatun digiri na farko a zangon farko na shekarar 2022/2023. Hakan na…
Daga Firdausi Ibrahim Bakondi Akalla matasa uku ne aka kashe a wani sabon kisan da ‘yan kungiyar asiri suka yi a garin Sagamu na jihar Ogun, kamar yadda ‘yan sanda…
Daga Firdausi Ibrahim Bakondi Wani direban mota da ya kashe masu shara guda Biyu a Legas a lokacin da yake yunƙurin kaucewa shiga hannun jami’an tsaro ya miƙa kansa ga…
Daga Firdausi Ibrahim Bakondi A ranar Laraba ne mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro, Nuhu Ribadu, ya nemi afuwar kungiyar kwadago kan harin da aka kai wa shugaban…
Daga Firdausi Ibrahim Bakondi Majalisar Masarautar Bauchi ta kori wasu masu rike da sarautar gargajiya guda shida a gundumar Galambi ƙaramar hukumar Bauchi da ke jihar. Cikin wata sanarwa mai…
Daga Isa Magaji Rijiya Tsohon ɗan wasan Arsenal Alex Song mai shakara 36 a duniya ya Jingine takalmin sa a ranar Talatar da ta gabata.
Daga Maryam Usman Al’ummar Nijar da ƴan Najeriya mazauna ƙasar ne suka yi zaman dirshen a ofishin ECOWAS da ke Nijar, don neman kungiyar ta cire musu takunkumai da ta…
Daga Isa Magaji Rijiya Biyu Ɗan wasa Klyan Mbappe ya zama Gwarzon Ɗan Wasa a Gasar League One ta ƙasar Faransa. Kana kuma shine Ɗan wasa shine na Farko a…
Daga Isa Magaji Rijiya Biyu Dandazon magoya bayan ɗan takarar gwamnan jihar Kogi a jam’iyyar SDP Murtala Ajaka, ne suka yi cincirindo a ofishin hukumar zaɓen Najeriya mai zamanta INEC…
Daga Firdausi Ibrahim Bakwandi Rahotanni daga jihar Legas a kudancin Najeriya, sun bayyana cewa wani direba ya kashe wasu mutum biyu da ke tsaftace tituna yayin da yake kokarin tsere…
Daga Firdausi Ibrahim Bakwandi Kwamishinan ‘yan sandan jihar Anambra, CP Aderemi Adeoye, ya sha alwashin cewa rundunar za ta farauto waɗanda ake zargin sun kashe shugaban jam’iyyar Young Progressive Party…
Daga Firdausi Ibrahim Bakwandi Akalla mutane 10 ne aka kashe a tsakanin ranakun Asabar da Lahadi a hare-haren da aka kai a kan hanyar Ayilamo zuwa Anyin da kuma al’ummar…
Mai bai wa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro, Nuhu Ribadu, ya ce shugaban Najierya Tinubu ya gaji gwamnati wadda ta talauce, sa’ilin da yake magana kan matsalar kudin da…
Daraktan babban asibitin Gaza ya ce mutane dari da saba’in da tara, da suka hada da jarirai aka binne a wani ƙaton kabari da ke harabar asibitin. BBC ta rawaito,…
Gwamnatin Najeriya ta bayyana rashin jin dadin ta game da matakin da kungiyoyin kwadagon Najeriya NLC da TUC suka dauka na fara yajin aikin a fadin kasar, duk da umarnin…
Daga Sadik Muhammdad Fagge da Firdausi Ibrahim Bakwandi. Gwamnan jihar Jigawa Umar Namadi, ya kaddamar da hukumar tsare-tsaren tattalin arziki ta jihar wato (EPB) a turance, wanda hakan ke nuna…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Wata babbar kotun Shari’ar Musulunci da ke Kofar Kudu karkashin Mai Shari Ibrahim Sarki Yola, ta ummarci wata Coci da ta rantsar da wani kirista mai…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Rundunar ‘yan sandan Kano ta ce ta dauki dukkan matakan tsaro da suka zama dole a muhimman wurare don tabbatar da tsaron rayuka da kuma dukiyar…
Daga Mu’azu Abubakar Albarkawa A Jihar Katsina ’yan sanda sun hallaka ’yan bindiga uku sun kuma ceto mutum uku da aka yi garkuwa da su a yankin Gogalo da ke…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Hukumar Lafiya ta Majalisar Dinkin Duniya ta yi gargadi game da halin da asibitoci ke ciki a yankin Zirin Gaza, inda rohotanni suka ce a ranar…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Hukumar Ta Ce Fina-finai ta jihar Kano da ke Arewacin Najeriya, ta koka kan sumame da hukumar Hisbah ke kaiwa gidajen Gala a jihar, a wani…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo A jihar Kano da ke Najeriya, hukumar KAROTA mai kula da zirga-zirgar ababen hawa ta Jihar ta ce ya zama wajibi ta ɗauki matakin fitar da…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo rahotanni a Najeriya sun ce a jiya ne tsohon gwamnan babban bankin Najeriya, CBN, Godwin Emefiele, ya isa gidansa da ke Abuja, bayan da wata babbar…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Babban Bankin Najeriya CBN, yace za a cigaba da amfani da kudaden naira kamar yadda yake bisa tsarin doka. Express Radio ta rawaito cikin wata sanarwa…
Wasu ’yan bindiga sun kai farmaki unguwar Gandu da ke kusa da Jami’ar Tarayya ta Lafia a Jihar Nasarawa, inda suka sace wani dan kasuwa tare da harbi wani dalibi…
Hukumomin Koriya ta Kudu suna aiki ba ji-ba gani don shawo kan bullar kudin cizo da ya janyo damuwa a fadin kasar. An samu bullar kwaron mai shan jini a…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Wata gidauniya da ke rajin taimakwa mabuƙata a jihar Kano ta AB Muƙaddam Foundation ta buɗe bayar da horo kan ilimin kwamfuta kyauta a jihar Kano.…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Shugaba ƙasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya bayyana alhininsa kan rasuwar babban malamin addinin Musulunci da ke jihar Kano, Sheikh Yusuf Ali, wanda ya rasu a…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Akwai haske a tafiyar, kuma wannan gwamnati ta Abba Kabir Yusuf, ta nuna wa jama’ar Kano baki ɗaya cewa da gaske ta ke, ba wasa ta…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Fadar gwamnatin Najeriya ta bayyana manyan dalilai guda biyu da za su kai shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu, ƙasar Saudiyya a cikin makon nan, Ga ƙarin…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Ƙungiyar manoma da masu kiwo da saye da siyarwa kayan kiwo ta Gida-gida All Farmers Association, da ke jihar Kano ta roƙon gwamnan jihar Abba Kabir…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Shugaban Ɗariƙar Qadiriyya ta Afrika ya kashe al’umma Falasɗinawa da ake yi ya yi yawa, a don haka ya ce mafuta kawai shine abar kowace ƙasa…
Tsohon gwamnan jihar Gombe, sanata Ibrahim Hassan Dankwambo da ke wakiltar mazaɓar Gombe ta arewa, ya buƙaci gwamnatin jihar da ta dakatar da biyansa kuɗin fansho na wata-wata da kimanin…