Gwamna Bala ya rattaɓa hannu kan kasafin kuɗin 2024
Gwamnan jihar Bauchi Sanata Bala Abdulƙadir Muhammad ya sanya hannu kan kasafin kuɗin shekarar 2024 inda yayi busharar faɗaɗa shirin gwamnatin sa na yaƙi da talauci da inganta ilimi, lafiya…
Gwamnan jihar Bauchi Sanata Bala Abdulƙadir Muhammad ya sanya hannu kan kasafin kuɗin shekarar 2024 inda yayi busharar faɗaɗa shirin gwamnatin sa na yaƙi da talauci da inganta ilimi, lafiya…
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Jihar Sokoto, ta yi watsi da karar da tsohon gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle ya shigar kan mallakar wasu motoci kusan 50…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo da Firdausi Ibrahim Bakondi Wasu rahotanni daga ƙasar Isra’ila na cewa, ƴan sanda sun kama wasu mutane 6 a lokacin da suke gudanar da wata zanga-zanga…
Wata babbar kotun jihar Jigawa da ke zama a Dutse karkashin jagorancin Mai shari’a Muhammad Abubakar Sambo ta yanke wa Isah Haruna hukuncin ɗaurin rai-da-rai bayan samunsa da laifin yin…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Ma’aikatar lafiya ta Gaza da ke karkashin ikon Hamas ta ce an kashe mutum 109 tun bayan karewar wa’adin tsagaita wuta na wucin gadi a safiyar…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Gidauniyar da ke tallafawa Marayu da Marasa Galihuta Orphans and Vulnerable Populations Care Foundation, a jihar Bauchi ta sallami shugaban riƙo na ƙaramar hukumar Bauchi Umar…