Kotu Ta Tisa Kyeyar Uba Da Ɗansa Gidan Kaso Kan Zargin Kashe Limami A Kano.
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Wata babbar kotun majlistare a Kano ta ba da umarnin tsare wani matashi da mahaifinsa, bisa hannu a zargin kashe wani fitaccen limami mai suna Mallam…