Ƴansandan jihar Rivers sun kama mutum 16 da zargin kisan Ƴarsanda.
Rahotanni a jihar Revers na cewa, Ƴansanda sun kama wasu mutum 16 da zargin kisan wata sufeton ‘yarsanda a ƙaramar hukumar Khana da ke jihar. BBC Hausa ta rawaito cewa,…
Rahotanni a jihar Revers na cewa, Ƴansanda sun kama wasu mutum 16 da zargin kisan wata sufeton ‘yarsanda a ƙaramar hukumar Khana da ke jihar. BBC Hausa ta rawaito cewa,…
Gwamnan jihar Enugu, Dr Peter Mbah, ya bayyana harin na baya-bayan nan da ya yi sanadin mutuwar mutane hudu a Nimbo a matsayin abin da gwamnatinsa ba za ta amince…
Kamfanin Man Fetur na Ƙasa , NNPC ya tabbatar wa ƴan Najeriya cewa za a kawo karshen matsalar karancin man fetur da layukan da ake fama da su a gidajen…
Daga Fatima Sulaiman Shu’aibu Tsohon Gwamnan jihar Jigawa Alhaji Sule Lamido, ya caccaki Gwamnonin Arewacin Nijeriya da suka yi tafiya zuwa kasar Amurka taro kan tsaro, Lamido ya ce ziyarar…
Tawagar wakilan Hamas za ta ziyarci birnin Alkahira a yau litinin domin tattaunawa kan batutuwan da suka shafi tsagaita wuta a Gaza. Hakan zuwa ne yayin da masu shiga tsakani…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Gwamnatin jihar Yobe ta ƙaryata rahotanni da ake yaɗawa cewa, aƙalla sama da yara 200 cutar Sanƙarau ta kashe. A wani taron manema labarai a birnin…
Daga Fatima Suleiman Shu’aibu A kalla yara kanana 19 ne suka rasu sanadiyyar kamuwa da cutar Kyanda a karamar hukumar Mubi, dake Jihar Adamawa. Kwamishinan lafiya na jihar Felix Tangwami…
Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Hukumar JAMB mai shirya jarrabawar neman shiga manyan makarantun gaba da sakandire a Najeriya, ta sanar da sakin sakamakon jarrabawar da dalibai suka zana a bana.…
Shugaban Jam’iar Abubakar Tafawa Balewa ATBU da ke Jihar Bauchi, Farfesa Muhammad AbdulAziz ya nemi a riƙa yiwa malaman jami’a gwajin shan kwaya ba iya ɗalibai ba kawai. Ya yi…
Daga Muhammad Sani Abdulhamid, Bauchi Dalibai 364 ne suka samu tallafin kudin zana jarabawar JAMB daga Sanatan Bauchi ta Kudu, Sanata Shehu Buba Umar, wanda ɗaliban suka fito daga kananan…
Daga Yusuf Aliyu Umar Gwammaja Ƴansandan Najeriya a jihar Lagas da ke kudancin ƙasar sun kama wani direban mota ɗauke da bindigu da wasu makamai. Kakakin rundunar Ƴansanda a jihar…
Daga Isah Magaji Rijiya Biyu Tun Bayan Wasanni 44 da ta yi ba tare da ta yi rashin nasara ba, ƙungiyar Bayer Leverkusen ta sake samun Nasarar fitowa zagaye na…
Daga Ƙasiyuni Kamfa. Gwamnan jihar Kano injiya Abba Kabir Yusuf, ya rantsar sabbin kwamishinoni guda 4 ciki har da ɗan gidan tsohon gwamnan Kano Sanata Rabi’u Musa Kwankwas, wato Mustapha…
Daga Auwal Kabir Sarari Kungiyar yan canji ta ƙasa (ABCON) ta bayyana cewa yanzu yan canji (BDC), na siyan dala a kan N980/$ a kasuwar bayan fage ta hada-hadar kuɗaɗen…
Daga Auwal Kabir Sarari A Najeriya babbar jam’iyyar adawa ta PDP za ta gudanar da taron majalisar zartarwarta na kasa a Abuja, ranar Alhamis. Ana sa ran a lokacin taron…
Babbar Kotun jihar Kano mai lamba 4 ƙarƙashin mai Shari’a Usman Na’abba ta soma sauraron ƙarar da Gwamnatin Kano ta shigar da Tsohon Gwamna Ganduje da wasu mutane. Freedom Radio…
Jagoran ‘yan uwa Musulmi a Kaduna da aka fi sani da ‘yan Shi’a karkashin Jagorancin sheikh Ibrahim Elzakzaky, Malam Aliyu Umar Tirmidhi ya shaida wa BBC cewa ‘yan sanda sun…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Tsohon mataimakin shugaban ƙasar Najeriya Atiku Abubakar, ya koka da ƙarin kuɗin wutar lantarki da gwamnatin Tinubu ta yi wa ƴan ƙasar. Gwamnatin Najeriya ta amince…