Kotu: An Tsare Ɗan Jarida A Gidan Yari Kan Zargin Ɓata Sunan Gwamnan Kano Abba.
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Wata Kotu a jihar Kano da ke Arewacin Najeriya, ta ba da umarnin a tsare mata wani Ɗan Jarida da aka gurfanar a gabanta kan zargin…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Wata Kotu a jihar Kano da ke Arewacin Najeriya, ta ba da umarnin a tsare mata wani Ɗan Jarida da aka gurfanar a gabanta kan zargin…
Hukumar kula da hakkin mai siye ta tarayya FCCPC, ta bai wa ‘yan kasuwa wa’adin wata guda da su rage farashin kayayyakin da suke siyarwa. Sabon shugaban hukumar, Mista Tunji…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Kungiyar kare hakkin bil’adama ta Amnesty International ta zargi gwamnatin jihar Sokoto da hannu wajen kame wani matashi ɗan jam’iyyar PDP mai amfani da shafukan sada…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Zuwa yanzu cutar Kyandar Biri na ƙara ɓarkewa a Najeriya in da ta yaɗu zuwa wasu jihohi 19 na ƙasar da kuma babban birnin tarayya Abuja…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Tsohon kwamishinan ilimi na jihar Kano a lokacin tsohuwar gwamnatin Ganduje, Muhammad Sunusi kiru, ya ce ba gwammatin Jihar Kano ce ke gyaran makarantu da ake…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Kungiyar Malmai ta Najeriya NUT ta ce zuwa yanzu akwai jihohin Najeriya 18 waɗanda suka kwashe sama da shekaru biyar ba a ɗauki malamin makaranta ko…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Gwamnatin jihar Neja da ke tsakiyar Najeriya, ta dage dakatarwar da ta yi wa duk wasu masu ayyukan hakar ma’adinai a faɗin jihar. Mukaddashin gwamnan jihar,…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Wasu Rahotanni daga Kyiv na cewa an ji ƙarar fashewar bama-bamai aƙalla sau 33 da tsakar dare. Sojin da ke kula da birnin sun sanar da…
Daga Suleman Ibrahim Tauraron dan wasan ƙwallon ƙafa a Afirka, wanda ke taka leda a ƙungiyar Napoli Victor Osimhen ya buƙaci Chelsea ta rika biyansa albashin fam £500, 000 duk…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Aƙalla mutum 49 ne suka mutu, sannan dubbai suka rabu da muhallansu bayan mamakon ruwan sama da ya jawo ambaliya a Arewacin Najeriya, kamar yadda Hukumar…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Hukumar kwallon kafa ta Najeriya NFF ta kammala yarjejeniya da Bruno Labbadia a matsayin kocin Super Eagles. Babban sakataren NFF, Dr. Mohammed Sanusi, ne ya bayyana…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo A wasu hare-hare da rundunar sojin saman Najeriya suka kaddamar sun kashe tarin ƴan ta’addda a Kaduna da Zamfara. RFI ta rawaito, Daraktan hulda da jama’a…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Rahotanni a jihar Bauchi da ke Najeriya na cewa, Allah ya yi wa mai martaba sarkin masarautar Ningi da ke jihar rasuwa Alhaji Yanusa Muhammad ɗanyayaa…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo. Iyalan marigayi mai martaba Sarkin Alhaji Ado Bayero, sun nesanta kansu daga duk wata dangata da wata mata da ake cewa matar marigayi Sarki Kano na…
Daga Abdulrahman Salihu Gwamnatin jihar katsina, ƙarƙashin jagoranci Malam Dikko Umar Radda, ta yi ƙarin haske kan bayanan da ke yawo bisa matakan da take dauka kan sha’anin tsaro. A…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo. Yayin da ƙasar Maroko ke bikin samun ƴancin kai, ma’aikatar shari’a ta kasar ta sanar da yi manoma tabar Wiwi kusan dubu 5 afuwa. An samu…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Hukumar karɓar ƙorafe-ƙorafe da yaƙi da cin hanci da rashawa ta jihar Kano, ta kama babban sakataren ma’aikatar ƙananan hukumomi Ibrahim Muhammad Kabara, da kuma shugaban…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Jihar Kano KANSIEC, ta ce ta yi shiri don daukar ma’aikatan wucin gadi kimanin 44,000 domin gudanar da zaɓen ƙananan…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Yayin da rundunar Ƴansandan Najeriya ta gayyaci shugaban ƙungiyar kwadago ta ƙasar Joe Ajaero, ƙungiyar kare hakkin bil’adama ta Amnesty International a Najeriya ta nuna damuwa…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo A jihar Kano da ke Najeriya, jam’iyyar NNPP, ta yi kira ga dukkanin masu sha’awar tsayawa takarar shugabancin ƙaramar hukuma ko kansila, ƙarƙashin tutar jam’iyyar da…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Kamfanin mai na Ƙasa, NNPCL, ya musanta dawo da tallafin mai a Najeriya, ya na mai cewa, bai biya kowa tallafin man fetur ba a cikin…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo A Najeriya hukumar kula da yanayi ta ƙasar NiMet, ta yi gargaɗin samun ambaliya a wasu jihohin ƙasar sakamakon mamakon ruwan sama da za a samu…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Gwamnan jihar Jigawa a Arewacin Najeriya, Malam Umar Namadi, ya raba kayan tallafi ga al’ummar da bala’in ambaliyar Ruwa ya sha a ƙaramar hukumar Kiyawa ta…
Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan’adam ta Amnesty International, ta bayyana cewa sama da masu zanga-zangar tsadar rayuwa 1,000 ne ke tsare a hannun hukumomin Najeriya sakamakon shiga zanga-zangar tsadar rayuwa ta…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Hukumomi a kasar Sudan sun sanar a ranar Lahadi cewa, barkewar cutar amai da gudawa ta yi sanadin mutuwar mutane kusan mutane sama da 20 tare…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Jam’iyyar APC a jihar Kano, ta bukaci hukumar EFCC, da ta kaddamar da bincike kan abin da ta kira “badaƙala” ta baya-bayan nan da ta shafi…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo. Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Celta Vigo ce ke jagoranta teburin Laliga a mataki na ɗaya da maki 3, bayan da ta doke Alves da ci 2…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo A ranar Lahadi ne wasu hotuna suka karaɗe shafukan sada zumunta, in da suke nuna tsohon gwamnan jihar Kano kuma shugaban riƙo na jam’iyyar APC a…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Zaɓaɓɓen shugaban kasuwar Kurna Babban Layi da ke ƙaramar hukumar Dala a jihar Kano, Alhaji Mustapha U Malikawa, ya sha alwashin samar da ci gaba a…
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Najeriya, NEMA, ta yi gargadin cewa garuruwa 362 a kananan hukumomi 14 a jihar kano na cikin hadarin bala’in ambaliya. Shugabar hukumar ta NEMA,…
Gwamnatin jihar Enugu da ke Kudancin Najeriya ta umarci dukkanin majami’u da masallatai a jihar su cire duk wata lasifika da suka sa a wajen gine-ginensu cikin kwanaki 90, sannan…