Sojojin Nijar Sun Kashe Ƴan Bindiga 60
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Wasu rahotanni daga jamhuriyar Nijar na rundunar sojin ƙasar sun yi nasarar kashe ‘yan bindiga sama da 60 da kuma ƙwato shanu 250 da ‘yan bindigar…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Wasu rahotanni daga jamhuriyar Nijar na rundunar sojin ƙasar sun yi nasarar kashe ‘yan bindiga sama da 60 da kuma ƙwato shanu 250 da ‘yan bindigar…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo A shirin ta na samar da ruwan sha, gwamnatin jihar Kano ta Abba Kabir Yusuf, ta ciyo bashin Naira biliyan 177.4 daga Hukumar Cigaban Faransa wato…
Nijeriya ta bukaci masu hannu da shuni a fadin duniya da su tallafawa kasashen Afrika da sauyin yanayi ya shafa. Mataimakin shugaban majalisar wakilai ta kasa, Benjamin Okezie Kalu kuma…
Tsohon shugaban kasar Amurka, Donal Trump tare da ‘ya’yan sa sun kaddamar da manhajar hada-hadar kudi ta yanar gizo da aka fi sani da cryptocurrency. Ba a yi wani cikakken…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Wasu rahotanni da ke fitowa daga jihar Borno na cewa, al’umma mazaunin birnin Maiduguri sun shafe daren jiya ba tare da bacci ba, saboda mummunar bala’in…
Tsohon Gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana rashin gamsuwa kan yadda gwamnatin tarayya ta bada aikin rabon tallafin shinkafa da kuma batun tafiyar da tsaro a jihar…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Wasu rahotanni a Najeriya na cewa jami’an hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) sun kama shugaban kungiyar ƙwadago ta Najeriya (NLC) Joe Ajaero. Yansanda Sun Tsare…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Rundunar Ƴansandan jihar Jigawa da ke Arewacin Najeriya, ta tsare wani mutum mai shekara 32 bisa zargin caka wa wata yarinya mai shekara 8 almakashi a…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Gwamnan jihar Katsina Malam Dikko Radda, ya ce ƴan bindiga ba za su iya gudanar da ayyukansu cikin walwala ba, fa ce tare da hadin gwiwar…
Jagoran jam’iyyar NNPP a Najeriya, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya ce jam’iyyar PDP mai hamayya a ƙasar ta mutu a fagen siyasar ƙasar. Yayin da yake jawabi a ofishin jam’iyyar…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Wasa rahitanni daga `kasar Isra’ila na cewa, gagarumar zanga-zanga ta ɓarke a biranen Isra’ila, don neman gwamnatin ta dawo da ‘yan ƙasar da Hamas ke garkuwa…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Wasu al’ummar Musulmai mabiya ɗariƙar Qadiriyya a jihar Kano da ke Arewacin Najeriya, sun daga tutar Mauludin Annabi Muhammad S A W, a hedkwatar ɗariƙar ta…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Wata ƙungiyar limaman Juma’a mabiya ɗariƙar Qadiriyya a Najeriya sun Buƙaci kamfanin samar da Man Fetur na ƙasar NNPCL ya sassauta farashin Mai cikin gaggawa, don…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo da Fatima Suleman Suleiman Shu’aibu Shugaban rukunin kamfanonin Dangote kuma mamallakin matatar Man Dangote, Alhaji Aliko Dangote ya bayyana cewa babu yuwuwar samun saukin farashin mai…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Rahotanni a jihar Kano na cewa, an tabbatar da mutuwar mutum biyu, wasu biyu kuma sun tsallake rijiya da baya, a sakamakon rushewar wani bene mai…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo A makon da ya gabata ne wasu al’umma a birnin Kano suka yi kukan kura suka cafke Ɗan Daban a lokacin da ya fito kwacen waya…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Ƙungiyar manyan ma’aikatan jami’o’in Najeriya, SSANU, ta sake jaddada kiran a gaggauta biyan albashin mambobinta na watanni hudu da aka hana su albashi. Shugaban ƙungiyar SSANU…
Wasu mazauna garin Zurmi da ke karamar hukumar Zurmi a jihar Zamfara sun karyata rade-radin da ake ta yadawa na kwace wasu motoci biyu dauke da makamai daga hannun sojoji…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja ta aika sammaci ga Gwamnan Babban Bankin Ƙasa, Olayemi Cardoso da ya bayyana a gabanta game da…