Gwamna Uba Sani Ya Amince Da Biyan Dubu 72 Mafi Ƙarancin Albashi A Kaduna.
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Rahotanni daga jihar Kaduna na cewa, Gwamnan jihar Kaduna Sanata Uba Sani ya amince da naira 72,000 a matsayin mafi ƙanƙantar albashi ga ma’aikatan jihar. BBC…