An yanke wa Jami’ar ABU Zariya lantarki saboda rashin biyan kuɗin wuta.
Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Ma’aikatan rarraba wutar lantarki ta jihar Kaduna da ke Arewacin Najeriya ta yanke wa jami’ar ABU Zariya, wuta saboda ƙasa biyan kuɗin wuta da makarantar ta…