Dokin rundunar Sojin Najeriya mai muƙamin Sajan ya mutu a Kaduna.
A jiya Asabar ne runduna ta daya ta sojojin Najeriya, reshen Kaduna, ta gudanar da bikin dokin ta na aiki mai suna Dalet Akawala mai muƙamin Sajan, wanda ya mutu…
A jiya Asabar ne runduna ta daya ta sojojin Najeriya, reshen Kaduna, ta gudanar da bikin dokin ta na aiki mai suna Dalet Akawala mai muƙamin Sajan, wanda ya mutu…
Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Wani mutum da ba a kai ga gane sunan sa ba ya mutu sakamakon konewa da wutar lantarki yayin da ya ke kokarin sata a cikin…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Rundunar yansandan Najeriya reshen jihar Adamawa da ke Arewa masu Gabashin kasar, ta ce ta kama wasu mutum biyu da ake zargin su da yi wa…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo. Gwamnatin Kano ta ce Mauludin Shehu Ibrahim Inyass da mabiya Ɗariƙar Tijjaniyya za su yi, ya na nan daram ba gudu ba ja da baya. A…
Rahotanni daga Ibadan babban birnin jihar Oyo na cewa, wata tankar dakon man fetur ta yi bindiga bayan da ta yi taho-mu-gama da wasu manyan motoci biyu. Aminiya ta rawaito,…
Gwamnatin Sakkwato ta gargaɗi al’ummar jihar mazauna kan iyakoki da su yi hattara da ’yan bindiga da ke tserewa a sakamakon ragargazar da sojoji suka tsananta a kansu. Hakan na…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Gwamanti Najeriya ta shugaba Tinubu ta bayyana aniyarta na ƙera jiragen sama a ƙasa a wani mataki da ya dace da aniyar gwamnatin na tallafawa kamfanonin…
Daga Sadik Muhammad Fagge Shugaban gidauniyar Al Qasim Umar Warure Islamic Foundation, Alhaji Muhammad Kassim, ya bayyana cewa haɗin kai tsakanin al’umma a unguwanni ne zai kawo ƙarshen lalacewar tarbiyyar…
Daga Fatima Suleiman Shu’aibu. Wasu rahotanni sun tabbatar da cewa Sojojin Najeriya sun kashe Aminu Kanawa, wanda mataimaki ne ga shahararren ɗan bindigar nan da ke Arewa maso Yammacin Najeriya…
Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Asibitin Koyarwa na Jami’ar Abubakar Tafawa Balewa (ATBUTH), Bauchi a Arewa maso Gabashin Najeriya, ya ƙaddamar da wani sabon shiri don rage wa marasa lafiya da…
Daga Fatima Suleiman Shu’aibu A Najeriya ƙungiyar ƙwadago ta ƙasar, ta yi kira ga Ministan Makamashi, Adebayo Adelabu da ya sauka daga muƙaminsa saboda yawaitar katsewar babban layin lantarki na…
Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Gwamnatin tarayya ta bayyana za ta ci gaba da aikin gyaran manyan madatsun ruwan Kano ta Kudu da suka hadar da dam din Challawa na Karaye,…
Sanata Ali Ndume, ɗaya daga cikin ƴan gaba-gaba wajen sukar ƙudirin ya ce a baya sun yi turjiya akan ƙudirin ne saboda neman a yiwa kowa adalci, domin haka abin…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Wasu rahotanni da ke fitowa na cewa, asusun kula da ƙananan yara na Majalisar Ɗinkin Duniya ya ce ya ga motocin kayayyakin agaji da dama da…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Rundunar ƴansanda a jihar Kano ta gurfanar da wasu matasa da ta kama a jihar, gaban kotu, bisa zargin su da satar wayoyi. Mai magana da…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Al’ummar Falasɗinu sun shafe watanni 15 su na rayuwa cikin tashin hankali saboda luguden wutar da Isara’ila ke yi kansu, a yaƙin da ta kaddamar kan…
Ƙungiyar League of Northern Democrats (LND) wadda wasu ƴan siyasa daga arewacin Najeriya suka kafa ƙarƙashin shugabancin tsohon gwamnan jihar Kano, Ibrahim Shekarau ta fara yunƙurin zama jam’iyyar siyasa domin…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Jam’iyyar a Najeriya ta PDP ta ce za su samu ƙarin gwamnoni a zaɓen 2027, ƙari a kan guda 12 da take da su a yanzu,…
Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya amince da murabus ɗin kwamishinan Ma’aikatar Bibiya da Tabbatar da Nagartar Aiki Injiniya Mahammad Diggol. Bayanin hakan na kunshe…
Daga Sani Ibrahim Maitaya Gwamnan jahar Borno da ke Arewacin Najeriya Babagana Umara Zulum, ya sanar da cewa gwamnatin jahar za ta saka tallafin man fetur ga manoman yankin da…
Daga Sani Ibrahim Maitaya. Gwamnan jihar Adamawa da ke Najeriya, Ahmadu Umaru Fintiri, ya naɗa sarakuna a sabbin masarautun da ya ƙirƙira guda 7. Cikin wata sanarwa da mai magana…
Daga Sani Ibrahim Maitaya Jami’an tsaro a jihar Kebbi da ke Arewa maso Yammacin Najeriya, sun sami nasarar hallaka ƴan ta’addan Lakurawan da suka shiga bakin Garin Argungu su ka…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Kamfanin matatar mai ta Dangote ya bayyana cewa ya ƙulla yarjejeniya da kamfanonin Heyden Petroleum da Ardova Plc don tabbatar da samar da man fetur a…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Rundunar `Yansandan jihar Kano da ke Arewacin Najeriya ta ce, ta kama wata mai suna Shamsiyya da ta jima ta na nema tawon shekara guda, bayan…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo. Jam’iyyar a Najeriya, PDP ta ce jawabin da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi wa al’ummar kasar na sabuwar shekarar 2025, turanci ne kawai a aka…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Mataimakin shugaban ƙasar Najeriya, Kashim Shettima, ya ce ƴan Najeriya za su yi murmushi kuma za su ci gaba a shekarar 2025, ganin yadda tattalin arzikin…
Daga Abdul`azez Abdullahi Majalisar Zartaswar Jihar Gombe ƙarƙashin jagorancin Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya CON, ta amince da Naira biliyan 4 da miliyan 205 don biyan kuɗaɗen sallama ga ma’aikatan jiha…