Hatsarin mota ya hallaka mutum 6 a jihar Enugu.
Akalla mutum shida sun rasa rayukkan su bayan wata babbar mota dauke da kayan abinci ta kwace daga hanya, kuma ta kife a yankin Ugwu-Onyeama kan tagwayen titin Enugu zuwa…
Akalla mutum shida sun rasa rayukkan su bayan wata babbar mota dauke da kayan abinci ta kwace daga hanya, kuma ta kife a yankin Ugwu-Onyeama kan tagwayen titin Enugu zuwa…
Tsohon Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, ya koma gidan sa da ke Kaduna bayan ya kwashe kusan shekaru biyu a mahaifar sa Daura Jihar Katsina. Buhari ya koma zuwa garin Daura…
Daga Sani Ibrahim Maitaya Wani mai aikin tawali’u Alh. Rabi’u Bello Najanun Kaura Namoda dake jahar Zamfara, ya sauƙaƙa kayan abinci ga al’ummar yankin shi, domin samun sauƙi a cikin…
Darakta-Janar na Hukumar Kula da Abinci da Magunguna ta Kasa (NAFDAC), Farfesa Mojisola Adeyeye, ta koka kan barazanar da ake yi wa rayuwarta da kuma tsaron lafiyar ma’aikatan hukumar, in…
Kwamishinan Ƴansanda na Jihar Kebbi CP Bello Sani, a ranar Laraba ya mikawa iyalan marigayan jami’an ƴansanda 23 takardun karɓar kuɗi da suka kai naira miliyan miliyan arba’in da shida,…
Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa (EFCC) ta kama mutane hamsin da tara da ake zargi da aikata zamba ta intanet a Abuja. EFCC ta bayyana hakan ne a…
Wata babbar kotu a jihar Akwa Ibom da ke zaman ta a Abak ƙarƙashin jagorancin mai shari’a Eno Isangidihi, ta yanke wa wani mutum mai suna Akaninyene Johnson Nkonduok hukuncin…
Hamas ta miƙa gawarwakin Isra’ilawa huɗu da aka tsare a Gaza ga Kungiyar Agaji ta Red Cross, a matsayin wani bangare na ƙarshe a matakin farko na yarjejeniyar tsagaita wuta.…
Shugaban kasa Bola Tinubu a ranar Laraba ya bayyana aniyar sa, na dai-daita jam’iyyar APC ta hanyar magance rikice-rikicen da ke addabar rassan jam’iyyar na jihohi. Saboda haka ya umarci…
Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa (EFCC), reshen jahar Lagos ta gurfanar da karin yan kasar Chaina su 16 a gaban Mai Shari’a Daniel Osiagor na Babbar Kotun Tarayya…
Fitaccen ɗan siyasa kuma jigo a jam’iyyar APC a Kano, wanda ya taɓa zama shugaba a wani bangare na jam’iyyar Alhaji Abdulmajid Dan Bilki Commander, ya shawarci APC da kada…
Rundunar Ƴansandan jihar Neja ta kama jami’in da harbin sa ya samu wani ma’aikacin shige da fice bisa kuskure, yayin da ake kokarin tarwatsa ‘yan daba a Minna, jihar Neja.…
Mutum hudu sun mutu yayin da shidda suka jikkata a Koriya ta Kudu, bayan wani bangare na gadar hanya da ake kan ginawa ya ruguje a ranar Talata, a cewar…
Wani taron jama’a da suka taru don kallon manyan motoci biyu masu sulke dake shiga cikin sansanin ‘yan gudun hijira na Jenin, suna farfasa titin don buɗe hanya ga tankoki…
Cibiyar Bayanan Laifuffukan Ƙetare ta Hukumar Leken Asiri ta Koriya (NIS), ta bayyana cewa an kama wani babban dillalin miyagun ƙwayoyi dan Najeriya mai suna K. Jeff, tare da wasu…
Daga Mu’azu Abubakar Albarkawa Mai baiwa Shugaban Ƙasa Shawara kan Harkokin Tsaro, Malam Nuhu Ribadu ya ce shi ba zai tsaya ya na sa-in-sa da tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai…
Shugaban Jam’iyyar APC na Ƙasa Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana cewa jam’iyyar ta shirya karɓar manyan ‘yan siyasa daga jam’iyyar NNPP, wacce ya bayyana a matsayin jam’iyya da ke gab…
Jami’an Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Akwa Ibom sun kama wasu mutane biyu a wurare daban-daban, bisa zargin mallakar makamai ba bisa ka’ida ba, a ƙananan hukumomin Ibeno da Eket. Kakakin…
Shekara ɗaya bayan da Jami’ar Jos da Asibitin Koyarwa ta Jami’ar Jos suka rattaba hannu kan yarjejeniyar fahimtar juna don kafa Cibiyar Dashen Koda a Jos, har yanzu ba a…
Ma’aikatar Lafiya ta Jihar Nasarawa ta rufe fiye da asibitoci ashirin da ke aiki ba tare da cika ka’idojin da aka gindaya ba. Babban Sakataren ma’aikatar dakta John Damina, shine…
Jihar Bauchi ce ke da mafi yawan yara masu fama da rashin abinci mai gina jiki, in da ake da kimanin yara 54,000 da ke cikin wannan hali, a cewar…
Wasu iyalai daga Kudancin California na jimamin rashi mai raɗaɗi na ɗansu mai kimanin shekaru goma sha uku Nnamdi Ohaeri Sr., wanda suka yi amannar ya mutu bayan ƙoƙarin yin…
Mataimakin Shugaban jam’iyyar adawa ta APC a karamar hukumar mulkin Dass ta Jihar Bauchi Yunusa Umar, ya jagoranci sama da mambobi dubu bakwai da dari biyar na jam’iyyar zuwa jam’iyyar…
Rundunar ƳanSandan Jihar Edo a ranar Lahadi, ta tabbatar da kama wani mutum mai suna Kelvin Izekor bisa zargin kashe matar sa Success Izekor mai shekaru 38, a Birnin Benin…