Ana samun ƙaruwar mata masu neman lasisin mallakar bindiga a Lebanon
Rahotanni daga Beirut sun nuna cewa yawan mata ƴan ƙasar Lebanon da ke neman lasisin mallakar bindiga daga Ma’aikatar Tsaro na ƙaruwa sosai. Hakan faruwa ne a wani mataki na…
Rahotanni daga Beirut sun nuna cewa yawan mata ƴan ƙasar Lebanon da ke neman lasisin mallakar bindiga daga Ma’aikatar Tsaro na ƙaruwa sosai. Hakan faruwa ne a wani mataki na…
Wasu ƴan bindiga da ba a tantance ba sun sace ƴan ƙasar Indiya biyar a yammacin ƙasar Nijar yayin wani harin da ya yi sanadiyyar mutuwar sojoji 12, kamar yadda…
Kamfanin sadarwa mafi girma a Najeriya, MTN, ya bayyana cewa ya zuba jarin naira biliyan 202.4 a cikin watanni uku na farkon shekarar 2025 domin ƙarfafa cibiyoyin sadarwarsa. Wannan ya…
Rahotannin da suka fara yaɗuwa tun a daren jiya daga birnin Maiduguri na jihar Borno sun tabbatar da jin karar fashe-fashe da harbe-harbe daga barikin Sojoji na Giwa, lamarin da…