Sarakunan Gargajiya a Nasarawa sun nemi a sauke kwamandan rundunar NSCDC kan harkar haƙar ma’adanai a Agwada
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Mai martaba Sarkin Agwada a jihar Nasarawa, Alhaji Abubakar Sadiq Obagu, ya buƙaci gwamnatin tarayya ta sauke Kwamanda Attah John Onoja tare da tawagarsa daga cikin…