Daga Sani Ibrahim Maitaya.
Wani Farfesa a jami’ar Usmanu Danfodio da ke Sokoto a Najeriya Farfesa A. G Yahayya ya ce, rashin tsaro ya sa matsa sama da miliyan ashirin yan tsakanin shekaru 20 zuwa 40, ba su da aikin yi a jahohi shidda na Arewa Maso Yammacin Najeriya.
Farfesa A. G Yahayya ya bayyana hakan, a cikin wata takarda da ya gabatar a lokacin wani taron ƙasa-da-ƙasa da jami’ar gwamnatin tarayya da ke Gusau ta shirya kan tsaro a ranar Asabar.
Ƴan Bindiga Sun Halaka Askarawa 8 A Jihar Zamfara.
Ba ƙwace motocin sojoji ƴan bindiga su ka yi ba – Mazauna Zamfara.
Sojin Saman Najeriya Sun Kashe Ƴan Bindiga A Dazukan Kaduna Da Zamfara.
Shehin malamin ya kuma ce, akwai makamai masu tarin yawa a hannun ƴan bindiga, “sansanonin yan bindiga guda Ɗari Ɗaya da Ashirin sun mallaki bindigu kirar AK-47 guda dubu sittin, a cewar rahoton 2021 in ji Farfesan.
LABARAI MASU ALA'KA DA JUNA
-
EFCC ta gurfanar da wasu mutum biyu kan zargin damfara da sunan A’A Rano
-
APC ta rufe hedkwatarta da ke Abuja.
-
An hallaka mutum 1 wani kuma ya jikkata kan zargin satar kare a jihar Bauchi.
-
Ɗiyata “ta yi aiki wa Buhari shekaru huɗu a ofishin Osinbajo ba tare da ko kwabo ba-Buba Galadima
-
Arewacin Najeriya ya fi Kudanci samun muƙaman Gwamnatin Tarayya- Fadar Shugaban Ƙasa