January 22, 2025

Warning: sprintf(): Too few arguments in /home/martabaf/public_html/wp-content/themes/elegant-magazine/lib/breadcrumbs/breadcrumbs.php on line 254

An Sake Kama Wani Mutum Da Bindigogi A Yayin Da Trump Ke Yaƙin Neman Zaɓe.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo

Jami’an tsaron Ƴansanda a jihar California ta Amurka sun kama wani mutum ɗauke da bindigogi a cikin motarsa ​​kusa da wani guri da ɗan takarar shugaban ƙasar Amurka Donald Trump ke yin gangamin yaƙin neman zaɓe.

BBC ta ce, an bayar da belin mutumin wanda aka tsare a wani shingen binciken ƴansanda yankin Coachella.

Shugaban ƴansanda yankin Chad Bianco ya ce a yayin gudanar da bincike, an gano sami fasfo da dama masu sunaye da daban daban da kuma lasisin tuƙi masu ɗauke da sunaye daban-daban.

Tsohon Shugaban Amurka Trump Ya Tsunduma Harkar Crypto.

Tsohon Shugaban Amurka Trump Ya Tsunduma Harkar Crypto.

Ko baya sau biyu a na kai wa Trump hari a lokacin da yake yaƙin neman zaɓe, in da ake neman rayuwar sa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *