Daga Suleman Ibrahim Modibbo
An dai kwashe fiye da shekara ɗaya ana gwabza rikici a Lebanon tsakanin Isra’ila da ƙungiyar Hizbullah.
BBC ta rawaito, Isra’ila za ta janye dakarunta na tsawon kwana sittin.
Wani Babban Kwamandan Sojin Isra’ila Ya Baƙunci Lahira A Gaza.
Hezbollah Ta Fatattaki Sojojin Isra’ila A Ƙoƙarinsu Na Kutsawa Lebanon.
Ƙungiyar Hezbollah Ta Harba Rokoki Kan Runbun Jiyar Makaman Isra’ila A Tsakar Daren Jiya.
Sai dai duk da wannan yarjejeniya da aka cimmawa, Isra’ila ta gargaɗi dubun dubatar mazauna yankunan iyakokin Lebanon da rikicin ya raba da muhallansu da cewa har yanzu babu tabbas kan tsaronsu.
LABARAI MASU ALA'KA DA JUNA
-
Peter Obi ya gode wa Ƴansanda kan janye gayyatar da su ka yi wa Sarki Sunusi.
-
SERAP ta buƙaci Tinubu da ya ƙi amincewa da bashin dala biliyan $1.08 da Bankin Duniya ya amince da shi kwanan nan.
-
Wani mayaudari ya damfari Bobrisky Dalar Amurka 990.
-
Rasuwar Sheikh Idris: mun “fawwala komai ga Allah maɗaukakin Sarki”- Gwamnan jihar Bauchi.
-
Kotun koli ta soke hukuncin da ya bai wa tsagin da ke adawa da Obi a jam’iyyar LP nasara