Ƙungiyar Lauyoyi Za Ta Maka Kamfanonin Wutar Lantarki A Kotu Kan Karin Kudin Wuta
Kungiyar lauyoyin Najeriya, NBA reshen Ikeja ta bai wa Gwamnatin Tarayya da Kamfanonin Rarraba Wutar Lantarki, DisCos wa’adin kwanaki bakwai da su janye karin kudin wutar lantarki ko kuma su…