Page Visited: 62
Read Time:24 Second
Kakakin rundunar Ƴan Sandan jihar Kano Sifiritandan Ƴan Sanda Abdullahi Haruna Kiyawa, ya ce an samu raguwa aikata laifuka a jihar Kano cikin shekarar 2022 fiye da 2022.
Kiyawa ya bayyana hakan ne wata hira da Suleman Ibrahim Modibbo da shafin Martaba FM ya haska kai tsaye.
https://www.facebook.com/martabafm/videos/657901962752705/
Cikin hirar ya bayyana irin ƙalubalen da rundunar ta fuskata a jihar Kano da kuma irin nasarorin da suka cimma.
Ga kaɗan daga cikin hirar.
LABARAI MASU ALA'KA DA JUNA
-
Rundunar Ƴan Sandan Jihar Kano Ta Gargadi Mazauna Jihar Kan Atisayen Harbin Bindiga A Kalebawa.
-
Ba Zamu Lamunci Daba Da Shaye-Shaye A Unguwarmu Ba- Al`Ummar Dala.
-
Jami’an Tsaro Sun Hallaka Ƴan Bidinga Tare Da Ragargaza Maɓoyarsu.
-
TSARO: Gwamnatin Buni ta na ci gaba da bai wa jami’an tsaro cikakken goyon baya don tunkarar matsalolin tsaro a Yobe
-
Ƴan sanda sun kuɓutar da jariri a Zamfara.