August 8, 2022

Bauchi: Gwamnan Jihar Bala Muhammad Ya Gina Katafaren Asibiti A Garin Dambam.

Page Visited: 296
0 0
Read Time:39 Second

Daga Suleman Ibrahim Moddibo

Gwamnan Jihar Bauchi da ke Arewa maso gabashin Najeriya, Bala Muhammad Abdulkadir, ya gina babban asibitin ƙaramar hukumar Dambam tare da zuba kayan aiki irin na zamani da samar da isassun likitoci domin kula da lafiyar al’umma.

Babban maitaimakawa gwamnan kan kafafen watsa labarai na zamani Lawal mu’azu ya ce wannan aikin yana daga cikin ayyukan asibitoci da dama gwamnatin su ta gina a jihar.

A cewar sa, “za su inganta ɓangaren lafiya a jihar Bauchi kasancewar gwamnati ta maida hankali matuƙa a fannin lafiya.”

Gwamna Bala Ya Ƙaddamar Da Kwamitin Da Zai Duba Batun Samar Da Sabuwar Masarautar Sayawa.

BAUCHI: Gwamna Bala ya yabawa Malaman AddiniTa Yiwu Kauran Bauchi Yayi Takarar Shugaban Kasar Najeriya A Shekarar 2023

Lawal ya bayyana hakan ne a shafin sa na facebook.

Average Rating

5 Star
0%
4 Star
0%
3 Star
0%
2 Star
0%
1 Star
0%

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *