Aiki Da Ilimi

Aiki Da Ilimi Fasaha Labarai

Hotuna: Buhari ya kaddamarda fasahar 5G Network.

An kaddamar da tsarin 5G A Nijeriya. A safiyar yau ne Shugaban ƙasa Buhari ya gabatar da tsarin shiga yanar gizo mafi sauri da duniya ta samar wato 5G da zai fara amfani a Najeriya.

Read More
Addini Aiki Da Ilimi Ilimi

Ku kula da ilimin yaran, musamman karatun Al-Qur’ani mai girma, cewar Mal Abubakar Gidado.

Daga: Mu’azu Abubakar Albarkawa Kaduna. An shawarci iyayen yara da su kula da ilimin yaran, musamman karatun Al-Qur’ani mai girma.     Mal. Abubakar Jumare Gidado, ya bada shawarar a lokacin gudanar da waliman dalibai su 3 da suka haddace Al-kur’ani a Makarantan Haddar kur’ani na manufa dake Anguwan liman Zaria.   Yace karatun zai […]

Read More
Addini Aiki Da Ilimi Fadakarwa Ilimi

Zaria : Mata da Matasa Samada 30 ne suka samu Tallafi sana’o’i daga Kungiyar Anguwar Malamai Progressive and Multi-Porpose Cooperative society. 

Daga: Mu’azu Abubakar Albarkawa Kaduna   An shawarci Iyaye da su sanya yaran su wurin koyon sana’o’i domin samun hanyoyin dogaro da kai.   Dakta Abdulhadi Gambo shine ya bada shawarar hakan, a lokacin da Kungiyar cigaban matasan Anguwan Malamai Tudun Wada Zaria a jihar Kaduna wato Anguwar Malamai Progressive and Multi-Porpose Cooperative sociaty ta […]

Read More
Addini Aiki Da Ilimi Fadakarwa Ilimi Tsaro

A koma ga Allah da neman tuba, don kawo karshen Garkuwa da Mutane: Alh Salisu Garba. 

Daga: Mu’azu Abubakar Albarkawa Kaduna   An bukaci iyayen yara dasu mai da hankalin su wajen kai yaran su makarantun islamiyya, don samun ilimin addini.   Alh. Garba Salisu Muhammad, wani mai kishin al-umma a karamar hukumar Zariya,shine ya shawarci iyayen yaran a lokacin gudanar da walima na dalibai da suka sami haddar Al-kur’ani mai […]

Read More
Addini Aiki Da Ilimi Fadakarwa

Zamuyi nazari kan Ingancin alluran Riga kafin Cutar Corona virus : JIBWIS Zaria

Daga: Mu’azu Abubakar Albarkawa, Kuduna An gudanar da taron wayar da kai da Majalisar malamai na Kungiyar Jama’atu Izalatul Bidi’a Wa’ikamatuss Sunnah ta kasa reshen karamar hukumar Zaria. Da yake bayyana makasudin taron, Shugaban Majalisar Malaman ta karamar hukumar Zaria, Sheikh Nura Zubairu Dambo, yace sun shirya taronne don sanin ko allurar rigakafi cutan mai […]

Read More
Addini Aiki Da Ilimi Ilimi

Shirin Aiki Da Ilimi Fitowa Na (13)

Daga: Sakibu Muhammad Adam FASSARAR LITTAFIN ASHMAWI A yau in sha Allahu zamu dora akan sunnonin wanka Malam yace: amma sunnoni wanka guda hudune (4) wanke hannaye izuwa gwiwar hannunsa kuskurar baki shaqa ruwa a hanci wanke kafar kunne (maana: shafa) anan malamai sukace: wannan shine abin da aka sunnanta shafarsa ba wankeshiba. Amma abin […]

Read More