Makarantar KTC Ta Samu Tallafin Kujeru Na Miliyan 1 Daga Ƙungiyar Tsofaffin Ɗalibai Ta 2004.
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Ƙungiyar tsofaffin ɗalibai ta makarantar Kano Teaching College KTC na shekarar 2004 ta samarwa da makarantar kujerun zama na kimanin Naira milayan ɗaya. An miƙa kujerun…