Kasuwanci

Kasuwanci

Sabon Tsarin Da Zai Sauƙaƙe Muku Hada-Hadar Kuɗi.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo Kamfanin Zakiru Na Allah ya zo muku da tsarin hada-hadar kuɗi cikin sauƙi a birnin Bauchi da kewaye. Domin ƙarin bayani ku kalli cikakken wannan bidiyo.

Read More
Kasuwanci

Masu Faskaren Itace Na Wuni Basu Ci Abinci Ba,Inda Suke Kai Mako Guda Basu Samu Aikin Yi Ba- Bluelens.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo A wani zagaye da kamfanin Bluelens ya yi a birnin Kano ya gano yadda masu sana’ar faskare ke shan wuya saboda rashin samun aikin yi, inda har ma suka sauya dabara. Kamfanin Bluelens Multimedia ya ce zuwan Gas da gawayi suna daga cikin abubuwan da suka kawo koma baya ga sana’ar […]

Read More
Kasuwanci

Shin Kun San Cewa  Zaku Iya Yin Kuɗi Da Monipoint?

Daga Suleman Ibrahim Modibbo An ɓukaci al’ummar jihar Bauchi da ma Najeriya su rungumi hada-hadar kuɗi da kamfanin mashin ɗin cirar kuɗi na Monipoint domin ya kawo wata hanya da zata zama sanadin yin kuɗin mutum. Shugaban kamfanin rashen jihar Bauchi Monipoint Alhaji Zakiru Na Allah ne ya buƙaci hakan ya yin wani taron bita […]

Read More
Kasuwanci

Shin Me Yasa Mazakutar Ka Bata Da Karfi A Yayin Jima’i?

Maganin Karfin Mazakuta Da Karin Girman Sa Da Saurin Kawowa. Daga Kashful Aleel Ingantaccen maganin karfin mazakuta, karin girmansa da magance matsalar saurin kawowa da kankancewar gaba domin inganta aure. Magidanta masu aure ko wanda yake da niyyan aure ku karanta wannan rubutun har karshe don allah sannan kuyi sharing. Rashin karfin gaba, girmansa, saurin […]

Read More
Kasuwanci

Kamfanin Saira Movies Ya ƙulla Yarjejeniyar Kasuwanci da Kamfanin Sufurin Jiragen Sama Na Azman.

Daga Umar R Inuwa Kamfanin shirya fina-finai na  Saira Movies  ya ƙulla yarjejeniyar kasuwanci da kamfanin sufurin jiragen sama na Azman, akan film ɗinsu mai dogon zango  mai suna labarina. Shugaban kamfanin Aminu Saira ne ya bayyana hakan a shafin sa na Facebook,  “Cikin yardar ubangiji, kamfanin Saira Movies  ya ƙulla yarjejeniyar hurlɗar kasuwanci da […]

Read More
Kasuwanci

A wasu sana’o’in da zaku samu riba da jarin ₦100,000 a jihar Zamfara cewar Kwamishinan Ciniki da Masana’antu

Kwamishinan Ma’aikatar Ciniki da Masana’antu na Jihar Zamfara Hon. Yazeed Shehu DanFulani (Garkuwan Matasa, Lamidon Tsafe) ya bayyana wasu sana’o’i guda goma da za’a iya samun riba da jarin Naira Dubu Dari (₦100,000) a Jihar. Sana’o’in sun haɗa da: 1. SANA’AR SAKAI Abinci na daya daga cikin bukata ta musamman ga rayuwar Dan Adam saboda […]

Read More
Kasuwanci

JIBWIS Ta Horar Da Matasa 400 Sana’o’in Hannu A Yankin Gabashin Najeriya.

Daga Suleman Ibrahim Moddibo An bukaci matasan Najeriya su samawa kansu mafiya domin kaucewa zaman kashe wando. Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya Ahmad Lawan, ne yayi kiran ta bakin wakilinsa sanatan Bauchi ta Kudu Lawan Yahaya Gumau, a wajen rufe taron horarwarsa da aka shiryawa matasa 400 da suka fito daga jihohi guda shida na arewa […]

Read More
Kasuwanci

`Yan Najeriya Na Fargabar Shiga Wahalar Man Fetur.

Rahotannin a Najeriya na nuni da cewa za`a iya fuskantar wahalar man fetur a sakamakon umarni da shugabannin kungiyar direbobin dakon man fetur na PTD da NUPENG suka bai wa mabobinsu na shiga yajin aiki. A ranar 27 ga watan Satumbar 2021, ne ake sa ran mambobin kungiyar za su soma shirin kauracewa aiki su […]

Read More
Kasuwanci

Tashin Dalar Amurka Ya Sanya ‘Yan Kasuwa Cikin Yanayin Juyayi.

‘Yan kasuwa a jihar Kano dake arewa maso yammacin Najeriya na fargabar tashin farashin Dalar Amurka da hakan ya haifar da faduwar  tsadar kayyaki a kasuwanni. Yan kasuwar sun  koka kan tashin Dalar Amurka yayin wani taron manema labarai da wasu yan kasuwar Kantin Kwari su ka gabatar a ranar Lahadi, inda suka nuna fargabarsu […]

Read More
Kasuwanci

Yadda Sayar Da Masa Ya Sauya Rayuwar Matan Jihar Bauchi.

Daga: Suleman Ibrahim Moddibo Masa ‘yar Bauchi waina ce da ake yinta da shinkafa ake kuma soyata da man gyada, a kuma akan cita Masar da Kuli wato karago ko miya, jihar Bauchi ta yi fice wajen sarrafa wannan Masa inda matan jihar suka rungumeta a matsayin sana’a. Gidan Umaru Launi, a birnin Bauchi gida […]

Read More