Labarai Za a Fara Aikin Gyaran Dama-Daman Kano ta Kudu Nan ba da Jimawa ba – Gwamnatin tarayya. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Gwamnatin tarayya ta bayyana za ta ci gaba da aikin gyaran By Moddibo / January 20, 2025
Labarai Dokar haraji: Da sauran rina a kaba – Ali Ndume. Sanata Ali Ndume, ɗaya daga cikin ƴan gaba-gaba wajen sukar ƙudirin ya ce a baya By Moddibo / January 18, 2025
Labarai Za a fara shigar da kayan agaji Gaza gabanin yarjejeniyar tsagaita wuta ta soma aiki. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Wasu rahotanni da ke fitowa na cewa, asusun kula da ƙananan By Moddibo / January 17, 2025
Labarai Mutane 86 ne su ka yi ƙorafi a kan Shamsiyya -Yansanda. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Rundunar ƴansanda a jihar Kano ta gurfanar da wasu matasa da By Moddibo / January 16, 2025
Labarai Murna ta mamaye al’ummar Gaza byan cimma yarjejeniyar tsagaita ta dindindin. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Al’ummar Falasɗinu sun shafe watanni 15 su na rayuwa cikin tashin By Moddibo / January 16, 2025
Labarai Gwamnan Kano ya amince da murabus ɗin Kwamishinan Ma’aikatar Bibiya da tabbatar da Nagartar Aiki. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya amince da murabus ɗin By Moddibo / January 6, 2025
Labarai Gwamna Zulum zai saka tallafin man fetur ga manoman yankin da rikicin Boka Haram ya shafa. Daga Sani Ibrahim Maitaya Gwamnan jahar Borno da ke Arewacin Najeriya Babagana Umara Zulum, ya By Moddibo / January 4, 2025
Labarai Sarakunan da Fintiri ya naɗa bayan ƙirƙirar masarautu 7 a jihar Adamawa. Daga Sani Ibrahim Maitaya. Gwamnan jihar Adamawa da ke Najeriya, Ahmadu Umaru Fintiri, ya naɗa By Moddibo / January 4, 2025
Labarai Jami’an tsaro sun ragargaza Lakurawa a jihar Kebbi. Daga Sani Ibrahim Maitaya Jami’an tsaro a jihar Kebbi da ke Arewa maso Yammacin Najeriya, By Moddibo / January 3, 2025
Labarai Matatar Man Dangote ta ƙulla yarjejeniya da wasu kamfanoni don karya farashin man fetur a Najeriya. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Kamfanin matatar mai ta Dangote ya bayyana cewa ya ƙulla yarjejeniya By Moddibo / January 3, 2025
Labarai Me Shamsiyya ta aikata `Yansanda Kano su ka kama ta da abokanta? Daga Suleman Ibrahim Modibbo Rundunar `Yansandan jihar Kano da ke Arewacin Najeriya ta ce, ta By Moddibo / January 2, 2025
Labarai Me ya sa PDP ke kallon jawabin Tinubu a matsayin soki-burutsu? Daga Suleman Ibrahim Modibbo. Jam’iyyar a Najeriya, PDP ta ce jawabin da Shugaba Bola Ahmed By Moddibo / January 2, 2025
Labarai Nan da Makwanni Ƴan Najeriya za su yi murmushi a 2025 – Shettima. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Mataimakin shugaban ƙasar Najeriya, Kashim Shettima, ya ce ƴan Najeriya za By Moddibo / January 2, 2025
Labarai Gwamnatin jihar Gombe ta amince da biyan kuɗaɗen giratuti naira Biliyan 4.205 Daga Abdul`azez Abdullahi Majalisar Zartaswar Jihar Gombe ƙarƙashin jagorancin Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya CON, ta By Moddibo / January 1, 2025
Labarai SANATA ABDUL’AZIZ YARI YA BA KUNGIYAR YAN JARIDA TA KASA RESHEN JAHAR ZAMFARA SABUWAR MOTA. Daga Sani Ibrahim Maitaya Sanata Abdulaziz Yari Abubakar (Marafan Sokoto), mai wakiltar mazabar Zamfara ta By Moddibo / December 29, 2024
Labarai NAHCON ta amince da kamfanoni 10 don jigilar aikin Hajjin 2025. NAHCON ta amince da kamfanoni 10 don jigilar aikin Hajjin 2025. Hukumar Alhazai ta Ƙasa, By Moddibo / December 28, 2024
Labarai EFCC ta kama makusanciyar tsohon Gwamnan Delta Okowa kan badaƙalar Tiriliyan 1.3 Daga Fatima Suleiman Shu`aibu Hukumar da ke yaƙi da masu yi wa tattalin arzikin ƙasa By Moddibo / December 28, 2024
Labarai Kuɗin hutu na 2024: Ma’aikatan Soba sun yabawa shugaban ƙaramar hukumar bisa biyansu akan lokaci. Daga Muazu Abubakar Albarkawa,Kaduna Kungiyar ma’aikatan ƙananan hukumomi ta kasa (NULGE) ta yabawa shugaban karamar By Moddibo / December 25, 2024
Labarai Kwastam za ta ɗauki sabbin ma’aikata 3,927 a Najeriya. Hukumar Kwastam ta Najeriya (NCS) ta sanar da shirin daukar sabbin ma’aikata 3,927 domin kara By Moddibo / December 23, 2024
Labarai Gobara ta ƙone kasuwar Babura ta Yar-Dole da ke jihar Zamfara. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Zamfara, sun yi ƙoƙarin kashe wata By Moddibo / December 22, 2024
Labarai Matatar Dangote haɗin gwiwa da kamfanin mai na MRS za su sayar da fetur a kan N935 duk lita. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Shugaban kamfanin Dangote, Alhaji Aliko Dangote, ya yaba wa Shugaba Bola By Moddibo / December 22, 2024
Labarai Sojojin Nijar sun kashe Mahara 29 a Tillaberi. Wasu maharan sun far wa sojojin Nijar a kan babura kwatsam a lokacin da suke By Moddibo / December 22, 2024
Labarai Ƴansanda sun kama mutane 7 da ake zargin ƴan kungiyar asiri ne a Ogun. Daga Abdul’aziz Abdullahi Rundunar Ƴansandan Najeriya reshen jihar Ogun ta kama wasu mutane da ake By Moddibo / December 17, 2024
Labarai Benue: Mutane 20 sun mutu, an ceto mutane 11 a hatsarin kwale-kwale. Daga Suleman Ibrahim Modibbo An tabbatar da mutuwar mutane 20 galibi mata da yara ƙanana By Moddibo / December 16, 2024
Labarai Wasu mahara sun kashe Hakimi da kone gidaje a jihar Gombe. Daga Abdul’aziz Abdullahi Wasu mahara ɗauke da muggan makamai sun kashe wani basaraken gargajiya mai By Moddibo / December 13, 2024
Labarai Sojoji sun kama masu garkuwa da mutane tare da ƙwato alburusai a Filato. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Dakarun sojojin da aikin soji na musamman na ‘Operation SAFE HAVEN’ By Moddibo / December 12, 2024
Labarai Mun mayar da yara miliyan 1.5 makaranta a Borno – Zulum. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Gwamnan Jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya ce gwamnatinsa ta mayar By Moddibo / December 12, 2024
Labarai Bankin Duniya ya ce har yanzu Najeriya ba ta kama hanyar yaƙi da rashawa ba. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Bankin Duniya ya ce har yanzu Najeriya ba ta ɗauko hanyar By Moddibo / December 12, 2024
Labarai Tinubu na son ganin babu wanda ya kwana da yunwa a Najeriya – Minista. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Gwamnatin tarayya ta ce shugaban kasa Bola Tinubu, ya ce samar By Moddibo / December 11, 2024
Labarai Jami’an tsaro sun ceto manoma 36 daga hannun ƴan bindiga a Kebbi. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Tawagar haɗin gwiwa ta ’yan sanda, sojoji da ’yan sa-kai, sun By Moddibo / December 11, 2024
Labarai Babban hafsan Sojin ƙasa ya sha alwashin kawo ƙarshen Ƴan ta’addan Lakurawa cikin kankanin lokaci. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Babban Hafsan Sojin kasa Laftanar Janar Olufemi Oluyede, ya bayyana fatansa By Moddibo / December 11, 2024
Labarai Dillalan fetur sun nuna damuwa kan tsaikon da ake samu a matatar Fatakwal. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Ƙungiyar dillalan man fetur mai zaman kanta ta Najeriya IPMAN, ta By Moddibo / December 11, 2024
Labarai Jami’ar Kwara ta rage wa masu buƙata ta musamman kuɗin karatu. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Jami’ar jihar Kwara da ke Najeriya ta sanar da rage naira By Moddibo / December 11, 2024
Labarai “Kwararar masu aikata laifuka daga jihohin makwabta ne abin da ya taimaka wajen ƙalubalen tsaro”- Gwamnatin Gombe. Daga Abdul’aziz Abdullahi Majalisar tsaro ta jihar Gombe ta yi ganawar gaggawa domin shawo kan By Moddibo / December 10, 2024
Labarai Kano da Katsina, sun zama a sahun gaba wajen matsalar rashin isassun takardun kuɗi. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Jihohin Kano da Katsina, sun zama sahun gaba wajen matsalar rashin isassun takardun By Moddibo / December 10, 2024
Labarai Kamfanin Turkiyya zai fara haɓaka noman zamani a Zamfara. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Wani fitaccen kamfanin kasar Turkiyya, Direkci Group, zai fara aikin noman By Moddibo / December 10, 2024
Labarai Ƙungiyar Alkalai sun shiga yajin aikin sai baba ta gani. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Kungiyar Alkalan Najeriya (MAN), reshen jihar Cross River, ta shiga yajin By Moddibo / December 10, 2024
Labarai NAFDAC ta gargaɗi masu gidajen Burodi kan amfani da Sakarin. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Hukumar kula da ingancin magunguna da abinci, NAFDAC, ta gargaɗi masu By Moddibo / December 10, 2024
Labarai Za a fuskanci hazo na kwanaki 3 a wasu sassan Najeriya – NiMet. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Hukumar hasashen yanayi ta Najeriya (NIMET), ta yi hasashen cewa za’a By Moddibo / December 9, 2024
Labarai Hedkwatar tsaron Najeriya ta yi martani kan rahoton Amnesty. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Shalkwatar tsaron Najeriya ta musanta zargin da ƙungiyar kare haƙƙin bil-adama By Moddibo / December 9, 2024
Labarai An yi arangama tsakanin makiyaya da manoma a jihar Gombe. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu An yi arangama tsakanin makiyaya da wasu matasa a kauyen Lano By Moddibo / December 8, 2024
Labarai Matuƙa Adaidaita Sahu za su dawo biyan haraji a Kano. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Gwamnatin jihar Kano da ke Arewacin Najeriya, za ta ci gaba By Moddibo / December 5, 2024
Labarai Emefiele ne ya mallaki unguwa mai gidaje 753 da EFCC ta ƙwace a Abuja. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu. Wasu rahotanni daga kafafen yaɗa labarai qa Najeriya na cewa, tsohon By Moddibo / December 4, 2024
Labarai Hukumar Kashe Gobara ta jihar Kano ta tseratar da ran mutum 4 a cikin watan Nuwamba 3 sun rasu. Daga Suleman Ibrahim Modibbo. Wani rahoto da Hukumar Kashe Gobara ta jihar Kano da ke By Moddibo / December 4, 2024
Labarai “Yawancin maganganun da ake yi na suka a kan ƙudurin ba ana yin su ne bisa wata ƙwaƙƙwarar hujja ba, illa shaci faɗi kawai”-Tinubu. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Fadar shugaban Najeriya ta ce babu wani sashe na sabon ƙudurin By Moddibo / December 3, 2024
Labarai Malaman Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Gwamnatin Kano sun tsunduma Yajin Aiki. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Ƙungiyar Malaman Kwalejin Fasaha reshen Jihar Kano, ta shiga yajin aikin gargaɗi By Moddibo / December 3, 2024
Labarai Kotu ta wanke wata tsohuwa daga zargin kisan kai da a jihar Kano. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Babbar kotun johar Kano, mai namba 11, ƙarkashin jagorancin Mai Justice By Moddibo / December 3, 2024
Labarai Gwamnan Kaduna ya Ƙaddamar da Asibiti da Cibiyar Fasaha, shekara 1 bayan harin bam a ƙauyan Tudun Biri. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Shekara ɗaya bayan da sojoji su ka kai harin bam a By Moddibo / December 3, 2024
Labarai Majalisar dokokin jihar Kano ta nuna rashin amincewa da sabuwar dokar haraji wadda gwamnatin Najeriya ke son aiwatar wa. Daga Umar Rabi’u Inuwa Majalissar dokokin jihar kano da ke Arewacin Najeriya, ta nuna rashin By Moddibo / December 2, 2024
Labarai Sojojin Najeriya sun yi raga-raga da sansanonin ƴan bindiga a jihar Taraba. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Dakarun rundunar soji ta 6 da kuma dakarun rundunar soji na By Moddibo / December 2, 2024
Labarai Gwamnatin tarayya za ta fara allurar rigakafin zazzaɓin cizon sauro a jihohin Kebbi da Bayelsa a Yau. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Hukumar kula da lafiya a matakin farko ta ƙasa NPHCDA ta By Moddibo / December 2, 2024
Labarai “Mun himmatu wajen gina Najeriya mai cike da inganci” bayan hana ƴan Najeriya yin rayuwa ƙarya- Tinubu. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Shugaban Ƙasa, Bola Tinubu ya ce ’yan Najeriya suna rayuwar ƙarya By Moddibo / December 2, 2024
Labarai Shugaba Tinubu zai wuce ƙasar Afirka ta Kudu daga Faransa. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Shugaban ƙasar Najeriya Bola Ahmad Tinubu, zai wuce ƙasar Afirka ta By Moddibo / December 1, 2024
Labarai “Bai kamata tsare- tsaren kuɗi da gwamnati ke son ingantawa ya fifita wasu jihohi ƙalilan ta hanyar ruguza sauran ba”- Atiku Abubakar. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Jagoran adawar Najeriya, Atiku Abubakar ya yi kira ga majalisar dokokin By Moddibo / December 1, 2024
Labarai Kungiyar ASUU reshen jihar Bauchi ta shiga yajin aikin sai baba ta gani. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Kungiyar malaman jami’o’i ta kasa (ASUU) reshen jami’ar jihar Bauchi, Sa’adu By Moddibo / December 1, 2024
Labarai Gwamnan Kano ya gana da ƴan majalisar wakilai na Kano Kano sabuwar dokar haraji. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya jagoranci zama na musamman By Moddibo / December 1, 2024
Labarai Mai maganin gargajiya ya harbi kansa yayin gwajin maganin bindiga a Abuja. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Wani mai maganin gargajiya mai suna Ismail Usman ya samu raunin By Moddibo / December 1, 2024
Labarai An yanke wa Jami’ar ABU Zariya lantarki saboda rashin biyan kuɗin wuta. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Ma’aikatan rarraba wutar lantarki ta jihar Kaduna da ke Arewacin Najeriya By Moddibo / November 30, 2024
Labarai Gwamnatin Kano ta dawowa da Jami’ar Yusuf Maitama University sunanta na asali Northwest University. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Majalisar zartarwa ta gwamnatin jihar Kano ƙarƙashin jagorancin Gwamna Abba Kabir By Moddibo / November 29, 2024
Labarai ASUU ta nuna damuwa kan yawaitar ɗaliban da ke samun sakamakon first-class a Najeriya. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Kungiyar Malaman Jami’o’i ta kasa (ASUU) ta bayyana damuwa kan yawaitar By Moddibo / November 29, 2024
Labarai NAHCON ta ce kowanne alhajin 2023 za a mayar masa da naira 60,080. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Hukumar NAHCON ta bayyana cewa ta mayar da kuɗaɗen alhazan ne By Moddibo / November 29, 2024
Labarai Shugaban Faransa ya yabawa Tinubu kan inganta ci gaban Najeriya. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Shugaban Faransa, Emmanuel Macron, ya yabawa Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, By Moddibo / November 29, 2024
Labarai Ƴansandan jihar Gombe sun kama wasu matasa biyu bisa zargin fashi da makami. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Rundunar Yansandan Najeriya reshen jihar Gombe ta tabbatar da kamawa da By Moddibo / November 29, 2024
Labarai Gwamnatin Najeriya za ta raba irin Alkama mai jure zafi ga manoma. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu. Gwamnatin tarayyar Najeriya za ta rabawa manoma Irin alkama mai jure By Moddibo / November 29, 2024
Labarai Yansandan Kano sun ƙuɓutar da yarinyar da matahi ya yi garkuwa da ita ya nemi kudin fansa miliyan 3. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu. Rundunar Ƴansandan Kano a Najeriya, ta ce ta samu nasarar kama wani matashi By Moddibo / November 29, 2024
Labarai Sojan saman Nijeriya sun yi wa Ƴan Boko Haram fata-fata a Borno. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Harin sama da jiragen yakin Sojin Sama na Najeriya suka kai By Moddibo / November 27, 2024
Article Labarai Kotu ta bayar da umarnin tsare Yahaya Bello bayan ya musanta zarge-zargen da ake masa. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Tsohon Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya musanta zarge-zargen da hukumar By Moddibo / November 27, 2024
Labarai An tsagaita bude wuta a Lebanon bayan cimma yarjejeniya tsakanin Isra’ila da Hesbollah. Daga Suleman Ibrahim Modibbo An dai kwashe fiye da shekara ɗaya ana gwabza rikici a By Moddibo / November 27, 2024
Labarai EFCC ta gurfanar da tsohon Gwamnan Kogi Yahaya Bello a Kotu kan almundahana da naira biliyan 110. Daga Suleman Ibrahim Modibbo. A Najeriya Hukumar EFCC yaki da cin hanci da rashawa a By Moddibo / November 27, 2024
Labarai Ƴarsanda ta yi barazanar kashe kanta da ƴaƴanta. Wata ƴansanda a Jihar Edo da aka kora , Sifeto Edith Uduma, ta yi barazanar By Moddibo / November 27, 2024
Labarai An gano shinkafar da Tinubu ya bayar a raba ana canza musu buhu a Kano. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Wasu bayanai da ke fitowa daga birnin Kano na cewa Hukumar By Moddibo / November 26, 2024
Labarai Gwamnan Abba ya zargi gwamnatin Ganduje da cin hanci da rashawa da gazawa wajen tsara birane. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu. Gwamnan jihar Kano da ke Najeriya Abba Kabir Yusuf, ya ƙaddamar By Moddibo / November 26, 2024
Labarai “Su na ɓata wa kan su lokaci ne kawai, kwanan nan kotu to kori shi kansa Kwankwason daga NNPP saƙon Madaki ga masu son a tsige shi. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Mataimakin shugaban marasa rinjaye na majalisar tarayyar Najeriya Aliyu Sani Madaki, By Moddibo / November 26, 2024
Labarai Ƴan majalisar wakilai na NNPP sun amince da tsige Ali Madaki a matsayin mataimakin shugaban marasa rinjaye. Yan majalisar wakilai 15 cikin 18 da aka zaba a jam’iyyar NNPP a jihar Kano By Moddibo / November 25, 2024
Labarai Gwamnatin Najeriya za ta kammala gyaran matatar mai ta Kaduna zuwa ƙarshen Disamban 2024. Daga Suleman Ibrahim Modibbo. Kamfanin man fetur na Najeriya ya bayar da kwangilar gyara matatar By Moddibo / November 25, 2024
Labarai Sama da ɗalibai dubu 12 ne suka zana jarrabawar neman shiga Jami’ar Yusuf Maitama da ke Kano. Daga Suleman Ibrahim Modibbo A aƙalli sama ɗalibai 12,000 suka nuna sha’awarsu ta zama ɗaliban By Moddibo / November 25, 2024
Labarai An kashe mata 85,000 da gayya a faɗin duniya baki ɗaya -Rahoto. Daga Zainab Adam Alaramma Wani rahoto da majalisar ɗinkin Duniya ta fitar na shakarar 2023 By Moddibo / November 25, 2024
Labarai Hukumar EFCC ta ba wa jami’anta umarnin bincikar gwamnonin da ke kan mulki. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Wasu rahotanni a Najeriya na cewa, Hukumar Yaƙi da Rashawa ta By Moddibo / November 24, 2024
Labarai Mataimakin shugaban Majalisar Dattawa ya raba Babura dubu 1 ga Ƴansandan Kano. Daga Sani Ibrahim Maitaya Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau Jibrin ya bayar da tallafin By Moddibo / November 24, 2024
Labarai Gwamnan Yobe ya amince da biyan mafi ƙarancin albashi dubu 70. Daga Sani Ibrahim Maitaya. Gwamnan jihar Yobe da ke Arewacin Najeriya, Mai Mala Buni, ya By Moddibo / November 24, 2024