Labarai Atiku ya ja kunnen shugaba Tinubu kan ciyo wa Najeriya bashi. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Ɗan takarar shugabancin Najeriya na jam’iyyar PDP a zaɓen 2023 kuma By Moddibo / November 22, 2024
Labarai Masu Garkuwa sun sace mutum 30 a jihar Katsina. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Wasu ƴanbindiga sun sace akalla mutum 30 da suka haɗa da By Moddibo / November 22, 2024
Labarai Kano Pro-pa ta nemi Gwamnatin Kano ta tsayar da ginin wasu ajujuwan karatu. Daga Suleman Ibrahim Modibbo. Ƙungiyar da ke kare ayyukan Gwamnatin Kano da nagartar su wato By Moddibo / November 22, 2024
Labarai Me ganawar Gwamnan Gombe da Shugaban NNPCL ta ƙunsa? Daga Suleman Ibrahim Modibbo A ranar Alhamis ɗin jiya ne, Gwamnan jihar Gombe da ke By Moddibo / November 22, 2024
Labarai Majalisa ta nemi rundunar sojin Najeriya ta kawo ƙarshen Lakurawa. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Majalisar Dattijan Najeriya ta buƙaci rundunar sojojin ƙasar da sauran hukumomin By Moddibo / November 21, 2024
Labarai Yau Alhamis Gwamna Bala zai gabatar da kasafin kuɗin 2025 ga majalisar dokokin jihar Bauchi. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Gwamnan jihar Bauchi da ke Arewacin Najeriya Sanata Bala Abdulƙadir Muhammad, By Moddibo / November 21, 2024
Labarai Sarkin Musulmi Ya Musanta Cewa Sarakunan Gargajiya Su Na Tsoron Gwamnoni. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Mai alfarma Sarkin Musulmi, Sa’ad Mohammad Abubakar II ya musanta maganar By Moddibo / November 20, 2024
Labarai An Yi Kira Ga Tinubu Ya Ayyana Dokar Ta Ɓaci Kan Ta’amali Da Miyagun Kwayoyi. Daga Abdul’aziz Abdullahi An bukaci Shugaban kasar Najeriya Bola Ahmad Tinubu,ya ayyana dokar ta ɓaci By Moddibo / November 20, 2024
Labarai Gwamnan Jigawa ya janye dakatarwar da ya yi wa kwamishinansa kan zargin lalata. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Gwamnan jihar Jigawa Umar Namadi, ya janye dakatarwar da ya yi By Moddibo / November 19, 2024
Labarai Gwamnatin Zamfara Ta Ƙaddamar Sabuwar Tashar Mota Ta Zamani. Daga Sani Ibrahim Maitaya Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal, ya ƙaddamar da aikin ginin tashar By Moddibo / November 19, 2024
Labarai Shugaba Tinubu Ya Isa Brazil Taron G20. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Shugaban kasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya isa birnin Rio de By Moddibo / November 18, 2024
Labarai Obasanjo Ya Nemi A Sauke Shugaban Hukumar Zaben Najeriya Mahmoodd Yakubu. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Tsohon Shugaban Najeriya, Olusegun Obasanjo, ya yi kira da a yi By Moddibo / November 18, 2024
Labarai Matashi Ya Kashe Kansa Sanadin Sauraron Kiɗan Gangi A Kano. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Rundunar Ƴansandan jihar Kano da ke Arewacin Najeriya ta tabbatar da By Moddibo / November 18, 2024
Labarai Trump Na Gaba-Gaba A Sakamakon Zaɓen Amurka. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Trump na kan gaba a sakamakon farko-farko da ya fara fito By Moddibo / November 6, 2024
Labarai Gwamnatin Kano Za Ta Fara Tantance Baƙi Ƴan Kasashen Waje Da Ke Jihar. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Gwamnatin jihar Kano ta kafa wani kwamitin ƙwararru da zai yi By Moddibo / November 5, 2024
Labarai Ƙungiyar Ma’aikatan Jami’o’in Da Kwalejojin Najeriya Sun Janye Yajin Aiki Daga Suleman Ibrahim Modibbo Kungiyar ma’aikatan jami’o’i da kwalejoji da ba na bangaren koyarwa ba, By Moddibo / November 4, 2024
Labarai Gwamnan Gombe Ya Sa Hannu Kan Takardar Yarjejeniyar Samar Da Tashar Wutar Lantarki A Jihar. Daga Abdul’aziz Abdullahi Gwamnatin jihar Gombe ta kulla yarjejeniyar da wani shararren kamfani mai suna By Moddibo / November 3, 2024
Labarai Tsaro Akwai Bindigogin AK47 Guda Dubu 60 A Sansanonin Ƴan Bindiga Ɗari 120 Cikin Jihohin Arewa Masu Yamma,-Rahoto. Daga Sani Ibrahim Maitaya. Wani Farfesa a jami’ar Usmanu Danfodio da ke Sokoto a Najeriya By Moddibo / November 2, 2024
Labarai Gwamnan Bauchi Ya Buƙaci Gwamnatin Najeriya Ta Saki Yaran Arewa Da Take Tsare Da Su A Abuja. Daga Suleman Ibrahim Modibbo A wani saƙo da ya wallafa a shafin na Facebook mai By Moddibo / November 2, 2024
Labarai Gwamna Uba Sani Ya Amince Da Biyan Dubu 72 Mafi Ƙarancin Albashi A Kaduna. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Rahotanni daga jihar Kaduna na cewa, Gwamnan jihar Kaduna Sanata Uba By Moddibo / October 31, 2024
Labarai Babu Wata Barazana Game Da Ƙarancin Mai A Najeriya,-Manyan Dillalan Man Fetur. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Manyan dillalan man fetur a Najeriya, sun tabbatar wa ‘yan ƙasar By Moddibo / October 31, 2024
Labarai Kotun Ɗaukaka Ƙara A Kaduna Ta Sanya Ranar Fara Shari’a Kan Rikicin Sarauta A Masautar Zazzau. Kotun ɗaukaka ƙara da ke zamanta a Kaduna ta tsaida ranar 14 ga watan Janairu, By Moddibo / October 30, 2024
Labarai APC Ta Gargaɗi Gwamnan Kano Kan Gudanar Da Zaɓe Ƙananan Hukumomi Gobe Asabar. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Shugaban jam’iyyar APC mai adawa a jihar Kano, Alhaji Abdullahi Abbas By Moddibo / October 25, 2024
Labarai Ƴan bindiga Sun Sanya Harajin Miliyan 10 Ga Wasu Ƙauyuka A Jihar Katsina. Rahotanni daga jihar Katsina na cewa, al’ummomin wasu garuruwa shida na yankin ƙaramar hukumar Danmusa, By Moddibo / October 23, 2024
Labarai Tsaro Wani Babban Kwamandan Sojin Isra’ila Ya Baƙunci Lahira A Gaza. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Sojojin Isra’ila sun ce an kashe wani kwamandan da ke tuka By Moddibo / October 21, 2024
Labarai Lafiya Hukumar Lafiya Ta Duniya Ta Ayyana Ƙasar Masar A Matsayin Wadda Ta Kawar Da Sauro. Daga Umar Rabiu Inuwa Nasarar Masar ta samu ta biyo bayan aikin kusan shekaru 100 By Moddibo / October 21, 2024
Labarai Za Mu Yi Ƙoƙarin Rage Kuɗin Aikin Hajjin Bana – NAHCON. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Yayin da maniyata aikin hajjin bana a Najeriya ke cikin rashin By Moddibo / October 9, 2024
Labarai Gwamnatin Tarayya ba za ta saka tallafi a kuɗin aikin Hajjin 2025 ba,-NAHCON. Daga Suleman Ibrahim Modibbo A Najeriya hukumar kula da aikin Hajji ta kasar, NAHCON ta By Moddibo / October 8, 2024
Labarai Ƙungiyar Hezbollah Ta Harba Rokoki Kan Runbun Jiyar Makaman Isra’ila A Tsakar Daren Jiya. Rahotanni na cewa, kungiyar Hezbollah ta ce ta kai harin a kan rumbun makaman Isra’ila By Moddibo / October 8, 2024
Labarai Babban Sifeton Ƴansanda Ya Umarci Jami’ansa Su Janye Daga Sakatariyar Ƙananan Hukumomin Jihar Rivers. Wasu rahotanni daga jihar Rivers na cewa, babban Sufeto na ƴansandan Najeriya ya ba da By Moddibo / October 7, 2024
Labarai Fadar Shugaban Najeriya Ta Karrama Shugaban Makarantar Sakandare A Jihar Zamfara. Daga Sani Ibrahim Maitaya An karrama wani shugaban makarantar sakandare daga jahar Zamfara a matsayin By Moddibo / October 6, 2024
Labarai Gwamnan Jihar Zamfara Ya Biya Naira Biliyan 9 Ga Ƴan Fansho. Daga Sani Ibrahim Maitaya Gwamnan jahar Zamfara da ke Arewacin Najeriya, Dauda Lawal, ya biya By Moddibo / October 5, 2024
Labarai Gwamnatin Jihar Adamawa Za Ta Tantance Ma’aikata. Daga Nuruddeen Usman Ganye Gwamnan Kano jihar Adamawa Ahmadu Umaru Fintiri ya bayar da umarnin By Moddibo / October 5, 2024
Labarai Sojojin Nijar Sun Kashe Ƴan Bindiga 60 Daga Suleman Ibrahim Modibbo Wasu rahotanni daga jamhuriyar Nijar na rundunar sojin ƙasar sun yi By Moddibo / September 30, 2024
Labarai Gwamnatin Kano ta ciyo bashin biliyan 177.4 daga ƙasar Faransa. Daga Suleman Ibrahim Modibbo A shirin ta na samar da ruwan sha, gwamnatin jihar Kano By Moddibo / September 26, 2024
Labarai Sauyin Yanayi: Najeriya ta bayyana barnar da Ambaliyar ruwa ta yi a Borno da Zamfara a taron majalisar kasashen Afrika. Nijeriya ta bukaci masu hannu da shuni a fadin duniya da su tallafawa kasashen Afrika By Moddibo / September 19, 2024
Labarai Tsohon Shugaban Amurka Trump Ya Tsunduma Harkar Crypto. Tsohon shugaban kasar Amurka, Donal Trump tare da ‘ya’yan sa sun kaddamar da manhajar hada-hadar By Moddibo / September 17, 2024
Labarai Ambaliyar Ruwa Ta Mamaye Birnin Maiduguri. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Wasu rahotanni da ke fitowa daga jihar Borno na cewa, al’umma By Moddibo / September 10, 2024
Labarai Rashin adalci ne a bada rabon tallafin shinkafar Kano a hannun APC – Kwankwaso. Tsohon Gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana rashin gamsuwa kan yadda gwamnatin By Moddibo / September 9, 2024
Labarai DSS Sun Cafke Shugaban NLC Joe Ajaero. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Wasu rahotanni a Najeriya na cewa jami’an hukumar tsaro ta farin By Moddibo / September 9, 2024
Labarai Yansanda Sun Tsare Mutumin Da Ya Caka Wa Ƴar shekara 8 Almakashi Da Cokali A Al’aurarta Har Sai Da Ta Sume. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Rundunar Ƴansandan jihar Jigawa da ke Arewacin Najeriya, ta tsare wani By Moddibo / September 9, 2024
Labarai Biyan kudin fansa ba ya hana ƴan bindiga kashe wanda aka yi garkuwa da shi – Gwamna Radda. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Gwamnan jihar Katsina Malam Dikko Radda, ya ce ƴan bindiga ba By Moddibo / September 8, 2024
Labarai Gagarumar Zanga-zanga Ta `Barke A Isra’ila Yayin Hezbollah Ke Zafafa Hare-hare Kan `Kasar. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Wasa rahitanni daga `kasar Isra’ila na cewa, gagarumar zanga-zanga ta ɓarke By Moddibo / September 8, 2024
Labarai Ƙungiyar Limamai A Najeriya Na Son Gwamnati Ta Gyara Matatun Mai Na Ƙasar. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Wata ƙungiyar limaman Juma’a mabiya ɗariƙar Qadiriyya a Najeriya sun Buƙaci By Moddibo / September 6, 2024
Labarai Zancen Man Fetur Ya Sauka Zai Yi Wahala, -Ɗangote. Daga Suleman Ibrahim Modibbo da Fatima Suleman Suleiman Shu’aibu Shugaban rukunin kamfanonin Dangote kuma mamallakin By Moddibo / September 6, 2024
Labarai Gini Ya Danne Mutum 2 Sun Mutu A Jihar Kano. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Rahotanni a jihar Kano na cewa, an tabbatar da mutuwar mutum By Moddibo / September 5, 2024
Labarai Daga Ƙarshe Ɗan Ɗaban Da Ya Addabi Kano Abba Burakita Ya Mutu. Daga Suleman Ibrahim Modibbo A makon da ya gabata ne wasu al’umma a birnin Kano By Moddibo / September 2, 2024
Labarai SSANU Ta Sake Yin Kira Ga Gwamnatin Najeriya Kan Biyan Albashin Watanni 4 Da Aka Hana Su. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Ƙungiyar manyan ma’aikatan jami’o’in Najeriya, SSANU, ta sake jaddada kiran a By Moddibo / September 2, 2024
Labarai Crypto: Kotu ta Aike Wa Gwamnan CBN Sammmaci Don Ya Gurfana A Gaban Ta. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja ta aika By Moddibo / September 2, 2024
Labarai Kotu: An Tsare Ɗan Jarida A Gidan Yari Kan Zargin Ɓata Sunan Gwamnan Kano Abba. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Wata Kotu a jihar Kano da ke Arewacin Najeriya, ta ba By Moddibo / August 31, 2024
Labarai An Shekara Sama Da 5 Ba A Ɗauki Malami Ko Ɗaya Ba A Jihohin Najeriya 18 Ba-NUT. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Kungiyar Malmai ta Najeriya NUT ta ce zuwa yanzu akwai jihohin By Moddibo / August 27, 2024
Labarai Gwamnatin Neja Ta Janye Dakatar Da Haƙar Ma’adinai A Jihar. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Gwamnatin jihar Neja da ke tsakiyar Najeriya, ta dage dakatarwar da By Moddibo / August 27, 2024
Labarai Rasha Na Ɗada Zafafa Hare-haren Makamai Masu Linzami Da Jirage Marasa Matuƙa A Birnin Kyiv Na Ukraine. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Wasu Rahotanni daga Kyiv na cewa an ji ƙarar fashewar bama-bamai By Moddibo / August 27, 2024
Labarai Ambaliya: Mutum Kusan 50 Sun Rasu In Da Dubbai Suka Rasa Muhallansu A Najeriya. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Aƙalla mutum 49 ne suka mutu, sannan dubbai suka rabu da By Moddibo / August 27, 2024
Labarai An Kammala Yarjejeniya Da Sabon Kocin Super Eagles Ta Najeriya. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Hukumar kwallon kafa ta Najeriya NFF ta kammala yarjejeniya da Bruno By Moddibo / August 27, 2024
Labarai Sojin Saman Najeriya Sun Kashe Ƴan Bindiga A Dazukan Kaduna Da Zamfara. Daga Suleman Ibrahim Modibbo A wasu hare-hare da rundunar sojin saman Najeriya suka kaddamar sun By Moddibo / August 26, 2024
Labarai Allah ya yi wa Sarkin Ningi Alhaji Yanusa Ɗanyaya rasuwa. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Rahotanni a jihar Bauchi da ke Najeriya na cewa, Allah ya By Moddibo / August 25, 2024
Labarai Iyalan Sarkin Kano Ado Sun Ƙaryata Alaƙa Da Zainab Wadda Take Iƙrarin Ita Ɗiyar Sarkin ce. Daga Suleman Ibrahim Modibbo. Iyalan marigayi mai martaba Sarkin Alhaji Ado Bayero, sun nesanta kansu By Moddibo / August 24, 2024
Labarai Ba Mu Bayar Da Umarnin Al’umma Su Ɗauki Makamai Don Kare Kansu Daga Ƴan Bindiga Ba- Gwamnatin Katsina. Daga Abdulrahman Salihu Gwamnatin jihar katsina, ƙarƙashin jagoranci Malam Dikko Umar Radda, ta yi ƙarin By Moddibo / August 22, 2024
Labarai Hukumomi A Ƙasar Maroko Sun Yi Wa Manoma Tabar Wiwi Kusan Dubu 5 Afuwa. Daga Suleman Ibrahim Modibbo. Yayin da ƙasar Maroko ke bikin samun ƴancin kai, ma’aikatar shari’a By Moddibo / August 21, 2024
Labarai Bidiyon Ɗan Bello: An Kama Shugaban Ƙaramar Hukuma Da Wasu Manya A Kano. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Hukumar karɓar ƙorafe-ƙorafe da yaƙi da cin hanci da rashawa ta By Moddibo / August 21, 2024
Labarai Za A Ɗauki Ma’aikata Sama Da Dubu 40 Domin Aikin Zaɓen Ƙananan Hukumomi A Kano. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Jihar Kano KANSIEC, ta ce By Moddibo / August 21, 2024
Labarai Gayyatar Joe Ajaero Yunƙurin Tursasa Wa NLC Ne Kan Ta Yi Abin Da Gwamnati Ke So-Amnesty. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Yayin da rundunar Ƴansandan Najeriya ta gayyaci shugaban ƙungiyar kwadago ta By Moddibo / August 20, 2024
Labarai Kamfanin Mai Na NNPCL Ya Ƙaryata Dawo Da Tallafin Mai. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Kamfanin mai na Ƙasa, NNPCL, ya musanta dawo da tallafin mai By Moddibo / August 20, 2024
Labarai Za A Samu Ambaliyar Ruwa A Kano Da Katsina da Zamfara Da Wasu Jihohin Arewacin Najeriya. Daga Suleman Ibrahim Modibbo A Najeriya hukumar kula da yanayi ta ƙasar NiMet, ta yi By Moddibo / August 20, 2024
Labarai Ambaliyar Ruwa: Gwamnatin Jigawa Ta Raba Tallafi Ga Al’ummar Kiyawa. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Gwamnan jihar Jigawa a Arewacin Najeriya, Malam Umar Namadi, ya raba By Moddibo / August 20, 2024
Labarai Sama Da Masu Zanga-zangar Tsadar Rayuwa 1,000 Ne Ke A Najeriya-Amnesty. Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan’adam ta Amnesty International, ta bayyana cewa sama da masu zanga-zangar tsadar By Moddibo / August 19, 2024
Labarai Mutum 20 Sun Mutu 354 Sun Jikkata A Sudan Sakamakon Cutar Amai Da Gudawar Da Ta Barke. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Hukumomi a kasar Sudan sun sanar a ranar Lahadi cewa, barkewar By Moddibo / August 19, 2024
Labarai `Kananan Hukumomi 14 Da Ke Cikin Hadarin Bala’in Ambaliyar Ruwa A Jihar Kano. Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Najeriya, NEMA, ta yi gargadin cewa garuruwa 362 a By Moddibo / August 16, 2024
Labarai Me Yasa Gwamnatin Enugu Ta Umarci Coci-coci Da Masallatai Su Cire Lasifika? Gwamnatin jihar Enugu da ke Kudancin Najeriya ta umarci dukkanin majami’u da masallatai a jihar By Moddibo / August 16, 2024
Labarai Bello Turji Ya Ƙarya Iƙrarin Kama Ɓaleri Da Sojojin Nijar Suka Yi. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Rahotanni a Najeriya na cewa, an sake ganin bayyana riƙaƙƙen Ɗanbindigar By Moddibo / June 6, 2024
Labarai Yansanda Sun Gurfanar Matashin Da YA Cinna Wuta A Masallacin Garin Su. Rundunar yansandan jihar Kano a Najeriya ta gurfanar da matashin nan Shafi`u Abubakar wanda ya By Moddibo / May 20, 2024
Labarai Ƙungiyar Lauyoyi Za Ta Maka Kamfanonin Wutar Lantarki A Kotu Kan Karin Kudin Wuta Kungiyar lauyoyin Najeriya, NBA reshen Ikeja ta bai wa Gwamnatin Tarayya da Kamfanonin Rarraba By News Desk / May 1, 2024
Labarai Ƴansandan jihar Rivers sun kama mutum 16 da zargin kisan Ƴarsanda. Rahotanni a jihar Revers na cewa, Ƴansanda sun kama wasu mutum 16 da zargin kisan By Moddibo / April 30, 2024
Labarai Wani Harin Ƴan Bindiga A Jihar Enugu Ya Yi Sandiyar Mutuwar Mutum 4. Gwamnan jihar Enugu, Dr Peter Mbah, ya bayyana harin na baya-bayan nan da ya yi By Moddibo / April 30, 2024
Labarai Layin Da Ake Yi Wajen Shan Man Fetur Zai Ɓace Daga Ranar Laraba-NNPC. Kamfanin Man Fetur na Ƙasa , NNPC ya tabbatar wa ƴan Najeriya cewa za a By Moddibo / April 30, 2024
Labarai An Fara Tattaunawa Kan Tsagaita Wuta A Yaƙin Da Isra’ila Ke Yi Da Ƙungiyar Hamas. Tawagar wakilan Hamas za ta ziyarci birnin Alkahira a yau litinin domin tattaunawa kan batutuwan By Moddibo / April 29, 2024
Lafiya Labarai Cutar Sanƙarau Ta Kashe Mutum 85 A Jihar Yobe, Inda Hukumomi A Suka Ƙaryata Mutuwar Sama Da Yara 200. Daga Suleman Ibrahim Modibbo Gwamnatin jihar Yobe ta ƙaryata rahotanni da ake yaɗawa cewa, aƙalla By Moddibo / April 29, 2024
Labarai Lafiya Cutar Kyanda Ta Kashe Ƙananan Yara 19 A Jihar Adamawa. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu A kalla yara kanana 19 ne suka rasu sanadiyyar kamuwa da cutar By Moddibo / April 29, 2024
Ilimi Labarai JAMB Ta Saki Sakamakon Jarrabawar Bana. Daga Fatima Suleiman Shu’aibu Hukumar JAMB mai shirya jarrabawar neman shiga manyan makarantun gaba da By Moddibo / April 29, 2024