Ƙungiyar Kwadago Ta Yi Barazanar Shiga Yajin Aiki A Jihar Zamfara.
Daga Sani Ibrahim Maitaya. A Najeriya ƙungiyar kwadago ta ƙasar reshen jihar Zamfara, ta yi barazanar shiga yajin aikin sai baba ta gani a ranar 1 ga watan Disamba, idan…
Daga Sani Ibrahim Maitaya. A Najeriya ƙungiyar kwadago ta ƙasar reshen jihar Zamfara, ta yi barazanar shiga yajin aikin sai baba ta gani a ranar 1 ga watan Disamba, idan…
Daga Umar Rabiu Inuwa Nasarar Masar ta samu ta biyo bayan aikin kusan shekaru 100 da gwamnatin ƙasar da kuma al’ummatar ta su ka yi na kawo karshen cutar zazzaɓin…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Zuwa yanzu cutar Kyandar Biri na ƙara ɓarkewa a Najeriya in da ta yaɗu zuwa wasu jihohi 19 na ƙasar da kuma babban birnin tarayya Abuja…
Daga Suleman Ibrahim Modibbo Gwamnatin jihar Yobe ta ƙaryata rahotanni da ake yaɗawa cewa, aƙalla sama da yara 200 cutar Sanƙarau ta kashe. A wani taron manema labarai a birnin…
Daga Fatima Suleiman Shu’aibu A kalla yara kanana 19 ne suka rasu sanadiyyar kamuwa da cutar Kyanda a karamar hukumar Mubi, dake Jihar Adamawa. Kwamishinan lafiya na jihar Felix Tangwami…