“Ya kamata iyaye su dinga sanar da ƴaƴansu mata cewa aure ibada ne ba holewa ba”-Muhammad Fatihu Maisikeli
Daga Muhammad Fatihu Maisikeli Godiya ta tabbata ga Allah tsira da aminci su tabbata ga shugabanmu Annabi Muhammad s.a.w Haƙiƙa aure bauta ce, ko na ce ibada ce ga dukkanin…