Abin da ya haddasa gobara a runbun ajiye makamai na barikin Sojojin Najeriya a Maiduguri
Rahotannin da suka fara yaɗuwa tun a daren jiya daga birnin Maiduguri na jihar Borno sun tabbatar da jin karar fashe-fashe da harbe-harbe daga barikin Sojoji na Giwa, lamarin da…