Category: Wasanni

Daga Isa Magaji Rijiya Biyu Cikin ƙasashe 24 da za su fafata a gasar European,zuwa yanzu Ƙasashe 9 ne suka samu tikitin fafatawa a Gasar. Jerin ƙasashen sune Germany, Fransa…