Deprecated: Unparenthesized `a ? b : c ? d : e` is deprecated. Use either `(a ? b : c) ? d : e` or `a ? b : (c ? d : e)` in /home/martabaf/public_html/wp-content/plugins/wp-socializer/core/templates/floating-sharebar.php on line 180
Da Dumi Dumi: Shugaban Hukumar EFCC ya fadi a fadar Shugaban kasa - Martaba FM
October 20, 2021

Da Dumi Dumi: Shugaban Hukumar EFCC ya fadi a fadar Shugaban kasa

Page Visited: 136
0 0

Share with others !

0Shares
0
Read Time:16 Second

 

Labarin dake shigo mana a daidai wanan lokaci na cewar Shugaban Hukumar EFCC Abdurrashid Bawa ya yanki jiki ya fadin a wajen Wani taro a Fadar Shugaban kasa.

Jaridar People Gazette ta rawaito cewar tuni aka garzaya da Bawa Asibiti don duba lafiyar sa.

Cikekken labari na Nan tafe

 

 

Average Rating

5 Star
0%
4 Star
0%
3 Star
0%
2 Star
0%
1 Star
0%

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

0Shares
0
Get Social With Us