December 21, 2024

DSS Sun Cafke Shugaban NLC Joe Ajaero.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo

Wasu rahotanni a Najeriya na cewa jami’an hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) sun kama shugaban kungiyar ƙwadago ta Najeriya (NLC) Joe Ajaero.

Yansanda Sun Tsare Mutumin Da Ya Caka Wa Ƴar shekara 8 Almakashi Da Cokali A Al’aurarta Har Sai Da Ta Sume.

Biyan kudin fansa ba ya hana ƴan bindiga kashe wanda aka yi garkuwa da shi – Gwamna Radda.

Ba ƙwace motocin sojoji ƴan bindiga su ka yi ba – Mazauna Zamfara.

DSS Sun kama Ajaero ne a filin jirgin sama na Nnamdi Azikiwe da ke Abuja a safiyar ranar Litinin, yayin da yake shirin tashi zuwa ƙasar Ingila domin gudanar da wani aiki a hukumance sai DSS ta dauke shi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *