Daga Suleman Ibrahim Modibbo.
A Najeriya Hukumar EFCC yaki da cin hanci da rashawa a ƙasar ta gurfanar da tsohon gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello, a gaban babbar kotun tarayya da ke Maitama, Abuja.
DLC ta rawaito, an gurfanar da Yahaya Bello ne a gaban Mai Shari’a Maryanne Anenih, tare da wasu Umar Oricha da Abdulsalami Hudu bisa zarge-zarge 16 na almundahana da naira biliyan 110.
Hukumar EFCC ta ba wa jami’anta umarnin bincikar gwamnonin da ke kan mulki.
APCin Kano Na Son EFCC Ta Yi Bincike Kan Bidiyon Ɗan Bello.
Ƴarsanda ta yi barazanar kashe kanta da ƴaƴanta.
A ranar Alhamis ne hukumar ta tabbatar da kama Yahaya Bello wanda ta ce ta tsare shi, an jima ana wasan ɓuya tsakanin sa da hukumar wadda take neman sa ruwa a jallo tun a watan Afrilun 2024.
LABARAI MASU ALA'KA DA JUNA
-
Ƴansanda sun kama mutane 7 da ake zargin ƴan kungiyar asiri ne a Ogun.
-
Benue: Mutane 20 sun mutu, an ceto mutane 11 a hatsarin kwale-kwale.
-
Wasu mahara sun kashe Hakimi da kone gidaje a jihar Gombe.
-
Sojoji sun kama masu garkuwa da mutane tare da ƙwato alburusai a Filato.
-
Mun mayar da yara miliyan 1.5 makaranta a Borno – Zulum.