Daga Suleman Ibrahim Modibbo
Wata gidauniya da ke rajin taimakwa mabuƙata a jihar Kano ta AB Muƙaddam Foundation ta buɗe bayar da horo kan ilimin kwamfuta kyauta a jihar Kano.
An buɗe bayar da horon ne a wani dan karamin bikin buɗewa da aka yi a ƙaramar hukumar Dala.
Wakilin mu Suleman Ibrahim Modibbo, ya halarci taron ga rahoton da ya haɗa mana.
Z0000014