December 11, 2024

Warning: sprintf(): Too few arguments in /home/martabaf/public_html/wp-content/themes/elegant-magazine/lib/breadcrumbs/breadcrumbs.php on line 254

Gwamna Uba Sani Ya Amince Da Biyan Dubu 72 Mafi Ƙarancin Albashi A Kaduna.

Daga Suleman Ibrahim Modibbo

Rahotanni daga jihar Kaduna na cewa, Gwamnan jihar Kaduna Sanata Uba Sani ya amince da naira 72,000 a matsayin mafi ƙanƙantar albashi ga ma’aikatan jihar.

BBC ta rawaito, cikin sanarwa da sakataren watsa labarai na jihar, Ibraheem Musa ya fitar, ya ce ƙarin zai fara aiki daga watan Nuwamban da ke tafe.

Kotun Ɗaukaka Ƙara A Kaduna Ta Sanya Ranar Fara Shari’a Kan Rikicin Sarauta A Masautar Zazzau.

Babu Wata Barazana Game Da Ƙarancin Mai A Najeriya,-Manyan Dillalan Man Fetur.

Ƴan Kasuwar Man Fetur Sun Fara Siyen Man Daga Matatar Dangote.

Sanarwar ta ƙara da cewa gwamnan zai kuma samar da motocin sufuri kyauta ga ma’aikatan jihar, ta hanyar ba su motoci guda 100 masu amfani da iskar gas, domin kai su aiki, ya koma da su.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *