January 22, 2025

Warning: sprintf(): Too few arguments in /home/martabaf/public_html/wp-content/themes/elegant-magazine/lib/breadcrumbs/breadcrumbs.php on line 254

Gwamnan Kano ya gana da ƴan majalisar wakilai na Kano Kano sabuwar dokar haraji.

Daga Fatima Suleiman Shu’aibu

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya jagoranci zama na musamman tare da wasu daga cikin ƴan majalisar wakilai ta ƙasa da suka fito daga jihar Kano a daren ranar Asabar.

Gwamnan wanda ya samu wakilcin mataimakinsa, Kwamared Aminu Abdussalam Gwarzo, ya tattauna da su ne akan batun kudirin dokar haraji da Gwamnatin tarayya ƙarƙashin jagorancin shugaba Bola Ahmed Tinubu tabke neman majalisun tarayya su amince mata.

Gwamnatin Kano ta dawowa da Jami’ar Yusuf Maitama University sunanta na asali Northwest University.

Gwamnan Abba ya zargi gwamnatin Ganduje da cin hanci da rashawa da gazawa wajen tsara birane.

Mai maganin gargajiya ya harbi kansa yayin gwajin maganin bindiga a Abuja.

Rahotanni na nuni da cewa, Gwamnatin jihar Kano tare da yan majalisar, basu gamsu da kudirin dokar ba, wacce masana ke ganin zata haifar da matsaloli da dama ta fuskar mulkin al’umma, musamman a Arewacin Nigeria.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *