June 8, 2023

Gwamnan Kogi Ya Hana Sanya Takunkumin Rufe Fuska.

Page Visited: 567
0 0
Read Time:45 Second

Daga Ummahani Ahmad Usman

Gwamnan Jihar Kogi da ke tsakiyar Najeriya, Yahaya Bello, ya hana sanya takunkumin rufe fuska da bayar da umarnin rufe gidajen karuwai a fadin jihar.

Wannan dai wani mataki ne da zai kawo karshen rashin tsaro a jihar domin bayar da damar ganin cikakkiyar fuskar kowa domin magance matsalar tsaro.

Wannan umarni ya biyo bayan matsalolin tsaro da ake samu a wasu sassan jihar.

BBC Hausa ta rawaito cewa, gwamna Bello ya bayar da umarni ne ranar Talata a Lokoja yayin taro da sarakunan gargajiya na jhar.

Gwamnatin Kano Ta Yiwa Sheikh Qaribullahi Kabara Kyautar Fili.

Gomnatin jihar Zamfara ta mika tallafi ga wadanda Iftila’in ‘Yan bindiga ya ritsa dasu a jihar. 

Kano: Cikin Kwanaki Biyu Mutum 12 Sun Kamu Da Korona.

Gwamnan ya bayar da umarnin rusa yankunan da ake kama-wuri-zauna da ke Lokoja, Osara, Zango, Itobe, Obajana, da wasu sassan jihar.

Average Rating

5 Star
0%
4 Star
0%
3 Star
0%
2 Star
0%
1 Star
0%

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *