Kotu Ta Tasa Ƙeyar Ɗan Chinan Da Ya Kashe Ummita Gidan Kaso.

Page Visited: 1606
0 0
Read Time:48 Second

Daga Suleman Ibrahim Modibbo

Rundunar yan sandan jihar Kano ta gurfanar da ɗan Chinan da ake zargi da kisan Ummukulsum Sani Buhari, wadda aka fi sani da Ummita a ranar Laraba, gaban wata kotun majistire.

Ana zargin Mista Geng Quanrong da kisan matashiyar, lamarin da ya ci karo da sashe na 221 na kundin laifuka na jihar Kano, a cewar kotun.

BBC Hausa ta rawaito kotun a ta aike da dan kasar Chinan kurkuku.

Ɗan China Ya Yiwa Ƴar Najeriya Kisan Gilla.

Ƴan Sandan Najeriya Sun Ƙaddamar Da Bincike Kan Wani Ɗan China Da Ake Zargi Ya Kashe Yar Ƙasar.

Gwamnatin Kano Ta Kama Mushen Dabbobi A Manyanka.

Lamarin ya faru ne ranar Juma’a da dare, inda Geng Quanrong, mai shekara 47, ya kutsa kai gidansu Ummita a unguwar Kabuga cikin karamar hukumar Gwale.

Kisan Ummita ya tada hankalin al’umma ‘r jihar Kano da dama har da Najeriya, abinda ya jawo mutane suka dinga neman ayi mata adalci a kafafen sada zumunta.

Average Rating

5 Star
0%
4 Star
0%
3 Star
0%
2 Star
0%
1 Star
0%

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Lafiya

Mutane 41 Sun Kamu Da Cutar Ƙyandar Biri A Najeriya.

Akalla mutane 41 ne suka kamu da cutar Kyandar biri cikin kwanaki Bakwai a fadin Najeriya. Hukumar dake dakile cututtuka masu yaduwa NCDC itace ta bayyyana haka a shaifin ta cikin sakon da ta saba fitarwa a Twitter. NCDC ta ce mutane 41 ne suka kamu da annobar cutar Kyandar biri daga ranar 29 ga […]

Read More
Lafiya

INGANTACCIYAR MAGANIN HIV (ƘANJAMAU).

Babbar cibiyar magani na Musulunci wato kashful Aleel, tabbas suna bada maganin Cutar ƙanajamau kuma ana warkewa, wanda akwai shaidu masu yawa da suka tabbatar da wannan cibiyar suna bada maganin HIV Akwai mutane 3 a Sokkoto da suka warke daga wannan cutar dalilin karɓar maganin su, akwai mutum hudu a Kano, akwai mutum ɗaya […]

Read More
Lafiya

ILLOLIN ISTIMNA’I (ZINAR HANNU) TARE DA MAGANIN SA.

Istimna’i shine mutum ya biyawa kansa buƙata ta hanyar wasa da gaban sa, hakan yana haifar da matsaloli masu yawan gaske sannan kuma haramun ne YANA HAIFAR DA MATSALOLI KAMAR HAKA 1 Yana haifar da ƙanƙancewar gaba 2 Rashin haihuwa 3 yana saka yawan mantuwa da rashin riƙe karatu 4 saurin inzali yayin jima’i 5 […]

Read More