Daga Isa Magaji Rijiya Biyu

Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Liverpool ta ce za tai zawarcin ɗan wasa Klyan Mbappe a Junairu mai zuwa.

Tsohon Fitaccen ɗan wasan Manchester United Paul Scholes ya kara shekara guda inda yake.

Ɗan wasa na Real Madrid Camavinga ya bar Tawagar kasar Faransa saboda Rauni, an bayyana cewar zai yi jinya ta tsahon makwanni Uku.

By Moddibo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *