Daga Fatima Suleiman Shu’aibu
Rundunar Ƴansandan jihar Kano da ke Arewacin Najeriya ta tabbatar da mutuwar wani matashi mai suna Yusuf Garba, da ke garin Butu Butu a ƙaramar hukumar Rimin Gado ta jihar, sanadin sauraron kiɗan gangi da ya kunna ƙila don nishaɗi.
Kakakin rundunar Ƴansandan jihar SP Abdullahi Haruna Kiyawa, ya ce “matashin ɗan shekaru 35 ya kunna kidan gangi a waya, wanda kiɗan ya zabureshi da cakawa kansa wuƙa a ƙafa da ciki har lahira”.
Gwamnatin Kano Za Ta Fara Tantance Baƙi Ƴan Kasashen Waje Da Ke Jihar.
Rikicin Siyasa Na Kara Yin Zafi A Jam`Iyyar NNPP Yayin Da Kwankwasiyya Ke Rasa Jiga-Jigai.
APC Ta Gargaɗi Gwamnan Kano Kan Gudanar Da Zaɓe Ƙananan Hukumomi Gobe Asabar.
Kiyawa ya bayyana hakan ne cikin wata sanarwa da ya wallafa a shafin sa na Facebook a daren Jiya Lahadi.
Rundunar ta kuma gargaɗi al’umma da su kasance masu kula da rayukansu da ma lafiyar su.
LABARAI MASU ALA'KA DA JUNA
-
Za a Fara Aikin Gyaran Dama-Daman Kano ta Kudu Nan ba da Jimawa ba – Gwamnatin tarayya.
-
Dokar haraji: Da sauran rina a kaba – Ali Ndume.
-
Za a fara shigar da kayan agaji Gaza gabanin yarjejeniyar tsagaita wuta ta soma aiki.
-
Mutane 86 ne su ka yi ƙorafi a kan Shamsiyya -Yansanda.
-
Murna ta mamaye al’ummar Gaza byan cimma yarjejeniyar tsagaita ta dindindin.