Daga Suleman Ibrahim Modibbo
Gwamnatin jihar Kano da ke Arewacin Najeriya, za ta ci gaba da ƙarbar kuɗin haraji a hannun masu sana’ar tukin Adaidaita Sahu.
A tun a shekarar 2023 lokacin da gwamnan jihar Abba Kabir Yusuf, ya sha rantsuwar karɓar mulkin jihar, ya ɗauke musu biyan harajin, wanda a lokacin gwamnatin Ganduje su ka sha kokawa da shi.
Hikima radiyo da ke Kano ta rawaito, Kwamishinan Sufuri Muhammad Ibrahim Diggol ne ya tabbatar da cewa za su dawo biyan kuɗin, a yayin tattaunawarsa da shirin Hannu Daya ranar Talata.
Hukumar Kashe Gobara ta jihar Kano ta tseratar da ran mutum 4 a cikin watan Nuwamba 3 sun rasu.
Malaman Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Gwamnatin Kano sun tsunduma Yajin Aiki.
Kotu ta wanke wata tsohuwa daga zargin kisan kai da a jihar Kano.
Wasu na ganin masu tuƙi Adaidaita Sahu a jihar Kano sun taka rawar gani sosai a Kano wajen kawo gwamnatin NNPP ta Abba Kabir Yusuf, suna masu ganin jam’iyyar APC ta matsa musu.
LABARAI MASU ALA'KA DA JUNA
-
Mutane 86 ne su ka yi ƙorafi a kan Shamsiyya -Yansanda.
-
Murna ta mamaye al’ummar Gaza byan cimma yarjejeniyar tsagaita ta dindindin.
-
Gwamnan Kano ya amince da murabus ɗin Kwamishinan Ma’aikatar Bibiya da tabbatar da Nagartar Aiki.
-
Gwamna Zulum zai saka tallafin man fetur ga manoman yankin da rikicin Boka Haram ya shafa.
-
Sarakunan da Fintiri ya naɗa bayan ƙirƙirar masarautu 7 a jihar Adamawa.