June 8, 2023

Mutumin Da Ke Auren Jikarsa Shekara 20 Ya Ce Shi Da Matarsa Mutu-Ka-Raba.

Page Visited: 626
0 0
Read Time:38 Second

Daga Suleman Ibrahim Modibbo

A Zamfara da ke Arewa maso yammacin Najeriya, wani mutum mai suna Alhaji Musa Tsafe ɗan shekaru 47 ya kafe kan cewa shifa ba zai saki jikarsa da ke aurenta tsawon shekaru 20 ba.

Musa Tsafe dai yana auren Wasila Isah Tsafe mai shekaru 35 har na tsawon shekaru 20, wanda daga baya bincike ke ya gano cewa jikarsa ce.

Daga Yanzu Duk Wani Ɗan Zamfara Zai Iya Mallakar Bindiga Domin Ya Kare Kansa.
Ana Fargabar ‘Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Mahalarta Biki 50 A Zamfara.
Babu Wani Sarkin Sharifan Najeriya A Jihar Zamfara – Majalisar Sarkin Sharifan Najeriya.

Zuwa yanzu haka dai suna da ƴa ƴa takwas, kuma tini kotun shari`ar Musulinci ta shiga lamarin kamar yadda Aminiya ta rawaito.

Average Rating

5 Star
0%
4 Star
0%
3 Star
0%
2 Star
0%
1 Star
0%

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *